Taskar Hausa

Taskar Hausa Taskar Hausa, is the page design to teach Hausa language using Two language Hausa and English.

27/06/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Patient Machumu Mulumeoderwa, Muslim Attahir

19/05/2026

Bana raguna sun yi tsada layya sai wane da wane.
masu hali ku samma mara sa hali

Hotunan Wasu daga cikin fuskokin manyan baƙi daga taron karrama jaruman Kannywood da RFI Hausa ta shirya a Kano.Ku cigab...
17/05/2026

Hotunan Wasu daga cikin fuskokin manyan baƙi daga taron karrama jaruman Kannywood da RFI Hausa ta shirya a Kano.

Ku cigaba da bibiyar shafin A1 Update don samun sahihan labarai da al'amuran yau da kullum.

Ruwa da iska ya lalata gidaje da dama a karamar hukumar Tsanyawa da ke Jihar Kano.
16/05/2026

Ruwa da iska ya lalata gidaje da dama a karamar hukumar Tsanyawa da ke Jihar Kano.

Hotunan Tsohon gwamnan jihar jigawa, Saminu Ibrahim Turaki da Sanata Rabiu MUSA Kwankwaso yayin ganawarsu yau a Abuja.Me...
16/05/2026

Hotunan Tsohon gwamnan jihar jigawa, Saminu Ibrahim Turaki da Sanata Rabiu MUSA Kwankwaso yayin ganawarsu yau a Abuja.

Me za ku ce?

Ku cigaba da bibiyar shafin A1 Update don samun sahihan labarai da al'amuran yau da kullum.

Rukunin farko na alhazan jihar Kano 558 sun tashi a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano zuwa birnin Madina domin gudan...
16/05/2026

Rukunin farko na alhazan jihar Kano 558 sun tashi a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano zuwa birnin Madina domin gudanar da ibadar hajjin bana.

Me za ku ce?

Ku cigaba da bibiyar shafin A1 Update

Yadda ake yin Kato bayan ƙato, a zaɓen fidda gwanin ƴan majalisar tarayya na APC a jihar Kogi.Me za ku ce?Ku cigaba da b...
16/05/2026

Yadda ake yin Kato bayan ƙato, a zaɓen fidda gwanin ƴan majalisar tarayya na APC a jihar Kogi.

Me za ku ce?

Ku cigaba da bibiyar shafin A1 Update don samun sahihan labarai da al'amuran yau da kullum

Address

Ungogo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category