A A SadiQ Online

A A SadiQ Online POET

Assalamu Alaikum Warahmtùllāh!Daga  .Ina alfahari da gabatar da muku da tambari na wato (Logo) a hukumance.TAMBARI NA! A...
11/04/2025

Assalamu Alaikum Warahmtùllāh!

Daga .

Ina alfahari da gabatar da muku da tambari na wato (Logo) a hukumance.

TAMBARI NA!
Alamar murya ce,
Adalci, gado. da jaddada gaskiya.

Gwargwadon rawa na taka domin bayar da tawa guduma ga aikin jarida, kuma in shaa Allah, kamat yanda aka koya muna Gaskiya, akayi muna gaskiya, zan tsaya kai da hwata, Addu'a da karfafawar ku nake nema.

A matsayi na na AA KUKA "Wordsmith,” A kullum kokari na shine fitar da muryar marasa murya da kuma mantattun fuskoki.

Ku kasance dani don a shirye nake da wani sabon aikin da nake tafe da shi mai suna:

UNBROKEN – FUSKOKIN DA AKA WOFANTAR! and they're UNBROKEN.

Wasu faya-fayin zance da ke kare masu hakuri, kira da ayi musu adalci, domin fatan samun canji.

Ku taimaka wajen yada murya — AYI LIKE, KU SUBSCRIBE, KU KUMA RARRABA DOMIM.NUNA QAUNA. (Kofa a buɗe take Ga shawara ko karin haske.
NaGode!!

Address

NO. 49 MABERA SHUNI Road, SOKOTO
Sokoto

Telephone

+2347026986587

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A A SadiQ Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to A A SadiQ Online:

Share

Category