Naziru Aliyu Abubakar Falgore

Naziru Aliyu Abubakar Falgore I love my momcey💖💖
Rest in jannatul fiddausi my dad 😭😭♥️❤️

11/10/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Rabi'u Ango, Uß Arewa ßįg ßoy

Naxeer Art 🎨
23/09/2025

Naxeer Art 🎨

Naxeer Art is always available.Pencil drawingOil paint artPaintingWallpaperInterior/Exterior DesignPrinting jersey   And...
09/09/2025

Naxeer Art is always available.

Pencil drawing
Oil paint art
Painting
Wallpaper
Interior/Exterior Design
Printing jersey
And More.....

My Profession ✅
21/05/2025

My Profession ✅

22/10/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Isiya Abdullahi Kyalkyali, Mudassir Ahmad, Surajo A Isah

20/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Young Mopol Kada-kada, Prïñçë Rēāl Jãmēēl, Call Mae Ambassada, Uazairu Dahiru

Matata ta farko da na Aura, a bukka na a jiye ta muka zauna, duk alarammomin da suke tare dani nakai su har dakin bukkar...
06/09/2024

Matata ta farko da na Aura, a bukka na a jiye ta muka zauna, duk alarammomin da suke tare dani nakai su har dakin bukkar sun gani, amma yanzu haka matar tawa tana Saudiya tana Ibadah, idan nayi niyya kowane lokaci za ta dinga zuwa Saudiya, saboda haka ya kamata Mutane su gane cewa arziki nufine na Ubangiji, inji Sheikhs Yusuf Guruntum a wani wa'azin shi da na saurara shekarar da ta gabata.

Wannan kadai ya isa ya zama darasi ga al-umma, musamman 'yan Mata da masu raina talaka.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

Wan nan shine Jagoran mu wanda muka shiga wan nan Siyasar domin kaunar sa, muka kuma bude wan nan shafin domin kare mutu...
30/12/2023

Wan nan shine Jagoran mu wanda muka shiga wan nan Siyasar domin kaunar sa, muka kuma bude wan nan shafin domin kare mutuncin sa da tallata manufofin sa, muna kara yiwa Allah godiya idan muka tuna cewa a fagen Siyasa muna karkashin sa. Muna kara tabbatar wa da Makiya A Siyasa dai "Ko tsira ko halaka wallahi mun bishi Ido rufe" Addu'ar mu gare shi Allah ya yafe masa, Allah ya cika masa burikan sa.

30 Dec 2023.

Abban dae Abban dae daga yara har Manya
07/06/2019

Abban dae Abban dae daga yara har Manya

29/04/2019

Address

Rogo

Telephone

+2348166885755

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Naziru Aliyu Abubakar Falgore posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Naziru Aliyu Abubakar Falgore:

Share

Category