ordinary comrade

ordinary comrade Born in Niger state, graduate of IBB University. Sharing thoughts, inspiration, and positive values

Maulud is haram ........
20/08/2026

Maulud is haram ........

17/08/2026

16/08/2026

This is just the beginning
Apc us gone

16/08/2026

Think wisely

15/08/2026
Wonder shall never end
14/08/2026

Wonder shall never end

Izala ikon Allah Izala leka gidan kowa
14/08/2026

Izala ikon Allah
Izala leka gidan kowa

12/08/2026

Izala ikon Allah ♥️ 💖 ❤️

09/08/2026

Allah yabada zaman lafiya

ALHAMDULILLAHIBayan neman fatawowi a wajen manyan Maluma, mun samu halascin bude Forum na yin saukar karatun Alqur'ani m...
09/08/2026

ALHAMDULILLAHI

Bayan neman fatawowi a wajen manyan Maluma, mun samu halascin bude Forum na yin saukar karatun Alqur'ani mai girma da yin addu'o'i domin neman nasarar wani a wajen Allah.

Babu wanda muka bude Forum din nan domin nasararsa face mai gidanmu Sheikh Professor Isa Ali Pantami

Sunan Forum din namu shi ne:

PANTAMIYYA
QUR'ANIC
RECITERS
FORUM.

Wannan forum din yana baiwa dukkan ustazan Najeriya da ma na wasu kasashe masoya Professor Isa Ali Ibrahim Pantami dama da su shigo ayi tafiyar da su domin bada gudunmowar su dai-dai abinda Allah ya h**e musu.

Aikin forum din shi ne, haduwa ayi saukar Alkur'ani mai girma a kowace rana, daga yau har zuwa ranar zabe, a biyo baya da Addu'o'i domin nemawa Professor Isa Ali Pantami nasara a wajen Allah a zaben da muka sa gaba, tare da fatan Allah ya bashi nasara ya zamo mana Gomnan Gombe.

ABINDA MUKE SO.
Babban abinda muke so shi ne:
1). Idan kai dan cikin garin Gombe ne kai joining, to muna bukatar ka rubuta mana cikakken sunanka, adireshi na unguwarka da lambar wayar da kake amsa kira da shi.

2). Idan kai dan wani local Government ne a Gombe, ka rubuta mana sunan Local Government dinka, cikakken sunanka, unguwarka da valid lambar wayarka.

3). Idan kai dan wata jihace daban.
Ka rubuta mana cikakken sunanka, jiharka, LGA dinka, unguwar da kake da valid phone number dinka.

4). Idan kuma kai dan wata Kasa ce daban, muna bukatar ka rubuta mana sunan kasarka, jiharka, LGA dinka, unguwarka da valid Phone number dinka.

Wadannan sune abinda muke bukata ga duk wanda yai joining group din Insha Allah.

Ba a ware wannan aikin don maza zallah ba, hadda mata suma zasu iya shigowa su bada tasu gudunmowar, amma mata kar su saka lambar wayarsu, an dauke musu wannan.

Fatan Allah ya bamu nasara, ya baiwa Malam mulkin jihar Gombe ko da makiya basa so.
.... ✍🏻
Ibrahim Mohammad Ibrahim
Co-odinator PQRF
A wajen Allah muke nema.
Professor Isa Ali Pantami
DATTI ASSALAFIY

Address

Mokwa
Mokwa
913100

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ordinary comrade posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category