Sheikh Muhammad Kabiru Gallery

Sheikh Muhammad Kabiru Gallery Asimatul Faidah Tijjaniyya

Kaitsaye Taron Maulidin nabiyyu saw, na Asimatul Fayda zango, Wanda ke gudana a halin Yenzun. Domin kallon Wannan Maulid...
04/01/2025

Kaitsaye Taron Maulidin nabiyyu saw, na Asimatul Fayda zango, Wanda ke gudana a halin Yenzun.

Domin kallon Wannan Maulidin kaitsaye ku ziyarci ASIMA TV Da

04/01/2025

Alhamdulillah Kadan daga Cikin Hidimar Maulidin Shehi Na Zango 2025
Allah ye Qara Mana Soyeyyar Shugaba S.A.W🙏

30/12/2024

With Inyassiyah – I'm on a streak! I've been a top fan for 4 months in a row. 🎉

30/12/2024

Riba Masufa ne

Amadadin Da iranmu Ta Asimatul Faidhatu tijjaniyyah Muna Mika Saqon Ta'aziyarmu Ga Dan Uwanmu Cikin Allah Da Manzonsa Da...
30/12/2024

Amadadin Da iranmu Ta Asimatul Faidhatu tijjaniyyah Muna Mika Saqon Ta'aziyarmu Ga Dan Uwanmu Cikin Allah Da Manzonsa Da Shehu Da Shehu.
Allah yajiqansa Yakuma Gafartamai Yasa Aljannace Masauki Dama Can Dinne Muna Da kyakkyawan Zato Albarkacin Manzon Allah.

16/09/2024

Happy Maulud Minna Niger State 2024
Allah ye maimaita Mana Na Badin Badada

Yadda Aka Gudanar da Ralin Maulidi NA 2024 A Garin Minna Babban Birnin Jahar NigerAl-Ummar Musulmai Sunfito Ne Adomin Su...
15/09/2024

Yadda Aka Gudanar da Ralin Maulidi NA 2024 A Garin Minna Babban Birnin Jahar Niger

Al-Ummar Musulmai Sunfito Ne Adomin Su Nuna Farin Cikin su Na Zagayowar Wonnan Wota Mai Albarka Wotan Haihuwar Sugaban mu Fiyeyyen Halitta Annabi Muhammad S.A.W

12/09/2024

Alokacin da Shehi ye k**a Hanyarsa ta Zuwa Filin Jirgi Na Lagos Domin Tafiya Ziyarar Shehu A Kasar Senegal [Kaulaha]

Allah ye Kai Shehu lfy da Sauran Matafiyan Mu Suma Allah ye Tsare su Allah ye Saukesu Lfy ye dawo da su lfy

 Alokacin Matafiya Kaulaha Ziyarar Shehu R.T.AZasu Tashi Allah ye kare Mana ku ye Kai ku Lfy ye dawo daku lfy
06/09/2024


Alokacin Matafiya Kaulaha Ziyarar Shehu R.T.A
Zasu Tashi Allah ye kare Mana ku ye Kai ku Lfy ye dawo daku lfy

Duk Wanda Yake Murnar Zuwan Muludin Annabi Muhammad [S A W]  Yayi Comments da [S.A.W]  😍😍😍
05/09/2024

Duk Wanda Yake Murnar Zuwan Muludin Annabi Muhammad [S A W] Yayi Comments da [S.A.W] 😍😍😍

SOYAYYAR SHEHU IBRAHIM NIASSE {RTA} A wajen mu soyayyar Shehu Ibrahim Niasse {RTA}  wata irin ibada ce Wacce  ta  wuce K...
14/06/2024

SOYAYYAR SHEHU IBRAHIM NIASSE {RTA}

A wajen mu soyayyar Shehu Ibrahim Niasse {RTA} wata irin ibada ce Wacce ta wuce Khamsut Salawati

Dalili kuwa shini ita wannan ƙonƙonar soyayyar bata da wajenyi ko lokacin yinta bama latti b***e mu Barta bama mantawa da shi b***e in mun tuna muyi ƙabli ko ba'adi ita wata irin soyayya ce wacce take juya zuciyar mu da ruhin mu tare da sirrin mu

Cikin kowanne numfashi da wannan soyayyar suke bugawa tsananinta ne yake sanyawa muyi shuru wani lokacin ba don mun manta ko wani abu ya ɗauki hankalinmu ba saboda mun gasu da soyayyar Shehu ta soya mu har mun ƙone ƙurmus amai da tumbudi zamu ringa yi na kalamanta lokacin da muka ƙoshi da ita.

Amma dai duk da hakan soyayyar nan da muke yiwa Shehu Ibrahim Niasse {RTA} babu wata ibada da zamu kwatantata da ita lokutanmu da tunanin mu duka suna aiki ne tare da wannan soyayyar babu ɗaya da ya bar ɗaya saboda aikin ɗaya ta mantar damu Sunanta Sifarta Saboda mun haƙƙaƙe Zatinta komai na Ciki

Ni dai ina son Shehu Ibrahim Niasse {RTA} kuma ina son masoyin da suke son Shehu {RTA} Babu shirka Cikin haɗa wannan soyayya da waninta mun kaɗaitata ba tare da jiran tsammani ko sak**ako ba sai don muna da yaqinin ita ce Muradin Muradi

____SHEHU Ibrahim Niasse fardun nee ☝☝☝

Address

Minna

Telephone

+2348165707282

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Muhammad Kabiru Gallery posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Sheikh Muhammad Kabiru Gallery:

Share