Sanarwai DA Labarai

Sanarwai DA Labarai I love acting

09/08/2026

Zaben Shugaban Ƙasa da Majalisar Tarayya (Senate da House of Representatives): Asabar, 16 ga Janairu 2027.

Ku zauna da shiri!

07/08/2026

Bisa ga matsalolin tsaro a najeriya, kuna ganin ya dace a kara wa sojoji albashi?

Naji ance an kara masu albashi.

Jihar Katsina - Majiyoyi a jihar Katsina sun tabbatar da harin da 'yan bindiga s**a kai kan jami'an tsaro na rundunar Co...
10/02/2026

Jihar Katsina - Majiyoyi a jihar Katsina sun tabbatar da harin da 'yan bindiga s**a kai kan jami'an tsaro na rundunar Community Watch Corps (CWatch). 'Yan bindigan sun hallaka jami'in tsaro na rundunar C-Watch tare da jikkata wani bayan sun kai harin musu kwanton ɓauna a ƙaramar hukumar Musawa ta jihar Katsina.

Tinubu Yana tunanin cire kashim shetima a matsayin mataimakin shi a zaben 2027.
10/02/2026

Tinubu Yana tunanin cire kashim shetima a matsayin mataimakin shi a zaben 2027.

01/02/2026

Rough is a way to success!

Address

Lagos Harbour

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sanarwai DA Labarai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category