29/04/2026
Mai yasa yanzu zaka ga kaza tana kwanci kaga wani yariga wani fitowa yanzu wannan kazar tafito da ɗa daya haryau kwana uku yana nan kuma bata sauka daga kan kwaiba 🥚🥚🥚 Mai yake kawo haka.??
Ɗan Alfa Integrated Farm 🌾
Kiwo • Noma • Halal Business
Gina kai | Ilimi | Arziki
📩 DM don siya & koyon kiwo
Tudun Bojuwa
Kano
700231
Be the first to know and let us send you an email when Ɗan Alfa Poultry Farm posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.