Dan Clever

Dan Clever DAN CLEVER – Shafi ne na rayuwa, dariya, da hikima. A nan zamu koya darussa daga rayuwa, dariya don saukaka zuci, da dabaru don cin nasara.

Ku biyo mu don faɗakarwa, nishadi, da sabon hangen rayuwa!


27/08/2026

📱🔥 SAMUN SAMSUNG YANZU YA ZAMA MAI SAUKI! 🔥📱

Kana son Samsung amma ba ka da cikakken kuɗin biya lokaci ɗaya? 😍

Easy Buy na baka damar samun wayar Samsung ɗinka cikin sauƙi, kana biyan kuɗi bisa tsarin da aka tanada. 💯

✨ Ka samu wayar da kake so
✨ Ka biya a hankali
✨ Sauƙi da kwanciyar hankali

📲 Kada ka bari rashin cikakken kuɗi ya hana ka mallakar Samsung ɗinka!

Tuntube mu yau domin ƙarin bayani. 🔥📱

25/08/2026

Barka Da Sauka💙✨






Sanadiyar Shehu Ibrahim Inyass (RTA) Ne Gwamnatin Najeriya Ta Sanya Hutun Maulidi Ya Zamo Doka A Kasa, Bayan Shehu Ya Zo...
25/08/2026

Sanadiyar Shehu Ibrahim Inyass (RTA) Ne Gwamnatin Najeriya Ta Sanya Hutun Maulidi Ya Zamo Doka A Kasa, Bayan Shehu Ya Zo Taya Najeriya Murnar Samun 'Yanci A Shekarar 1960

Bayan Kasar Najeriya ta samu 'yanci daga mulkin Turawa, Shehu Ibrahim Inyass RTA ya kawo ziyara Najeriya ta musamman domin taya murnan samun 'yanci, da Shehu ya gana da Firayim minista na farko, Sir Abubakar Tafawa Balewa, sai Shehu ya bashi shawara cewa tunda kai Musulmi ne, ya kamata ka sanya ranar Maulidi ya zamo ranar hutu a Najeriya domin murnar zagayowar ranar da aka haifi Annabi Muhammadu (SAW), kamar yanda abokin aikin ka Shugaban Kasa wato (Head Of State) Namdi Azikiwe yake hutun Kirsimeti, nan da nan Sir Abubakar Tafawa Balewa ya Aika da bukatar wannan Dokar Majalisa. Bayan Anyi Zafaffiyar Mahawara Daga Karshe dai Majilisa ta Amince da ranar 12 ga watan Rabi’ul Awwal na kowace shekara ya zama ranar hutu, kuma nan ta ke Tafawa Balewa ya sanya Hannu a wannan doka. Wannan shi ne dalilin da yasa duk ranar 12 ga watan Rabi’ul Awwal gwamnati ke bada hutu.
✍️

08/08/2026

Ga Duk Mai Buqatar Mallakar Waya Ya Kalli Videon Nan👇👇👇👇..................

13/07/2026

Chan Wata Rana Sai Kaji Ehmm😎


13/07/2026

Kada ka ƙyale kowa ya sa ka ji cewa kai ba kowa ba ne.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Clever posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share