23/06/2026
1—Prof. Hafiz Abubakar ya ce wa Kwankwaso: “Babu abin da Kwankwaso ke so fiye da dukiyar jihar Kano.”
2—Dan Bilki Kwamanda ya ce wa Kwankwaso: “Sai mun kawo ƙarshen siyasar Kwankwaso a Kano, ba za mu taɓa rayuwa cikin zaman lafiya ba.”
3—Rarara ya ce wa Kwankwaso: “Kwankwaso ne ke da alhakin duk wahalar da muke ciki a Najeriya a yanzu.”
4—Garba ya ce wa Kwankwaso: “Sai mun kawo ƙarshen siyasar Kwankwaso, ba za mu taɓa rayuwa cikin zaman lafiya ba.”
5—Sunusi Bature Dawakin Tofa ya ce wa Kwankwaso: “Kwankwaso ya kan yi waya da Nafi’u Bala da David Mark lokacin yana ADC, har yanzu kuma yana aiki ga Tinubu.”
6—Sunusi Bature kuma ya ce: “Kwankwaso yana karɓar kuɗi masu yawa a asirce daga gwamnatin Jihar Kano.”
7—Sunusi Bature kuma ya ce: “Kwankwaso ya yaudari Atiku a 2019, sannan ya yi amfani da biliyan 3 da aka ware don kamfen ɗin Atiku ya tura matasa karatu ƙasashen waje.”
8—Bar. Muhuyi Magaji ya ce: “Kwankwaso ya karɓi biliyan 3 daga gwamnatin Jihar Kano.”
9—Wasu ‘Data Boys’ da ake zargin an biya su: “Kwankwaso shi ne matsalar Arewacin Najeriya.”
Gaskiya ya kamata Jagora A rubuta masa Yasin ya sha, wannan ruwan bita da kulli haka 🤔
Allah Ubangiji Duk Wani Mai Nufin Rabiu Musa Kwankwaso Da Sharr! Ya Allah K**a Maganinsa...🤲
Haba Ni Wallahi Narasa Wacce Kalar Kiyayya Kukeyiwa Bawan Allan Nan....🥲
Abubakar Adam Alkasim ✍️