Halqatus sammaniya Dorayi

Halqatus sammaniya Dorayi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Halqatus sammaniya Dorayi, Art, Dorayi chiranchi gida mai tuta, Kano.

Zikirin BURHANIYYA da Halqatus sammaniya Dorayi ta gabatar a jiya a gidan Alh mustapha Jamilu dake hausawa zoo road
18/05/2026

Zikirin BURHANIYYA da Halqatus sammaniya Dorayi ta gabatar a jiya a gidan Alh mustapha Jamilu dake hausawa zoo road

18/05/2026

Zikirin BURHANIYYA da Halqatus sammaniya Dorayi ta gabatar a jiya a gidan Alh mustapha Jamilu dake hausawa zoo road

A chigaba da ziyarar zikirin BURHANIYYA wanda halqatus sammaniya Dorayi take gabatarwa insha wannan satin ana MASALLACIN...
06/05/2026

A chigaba da ziyarar zikirin BURHANIYYA wanda halqatus sammaniya Dorayi take gabatarwa insha wannan satin ana MASALLACIN JUMA'A NA ALH. KHAMIS MAI SAHANA GWAZAYE UNGUWAR LIMAN

Budaddiyar gayyata zuwa ga muhammadawa zakirai
21/04/2026

Budaddiyar gayyata zuwa ga muhammadawa zakirai

Jadawalin ziyarar zikirin BURHANIYYA
21/04/2026

Jadawalin ziyarar zikirin BURHANIYYA

SANARWAR  KOMOWA HUTUN SALLAH !!!Muna farin cikin sanar da al-Uma cewa wannan satin za'a komo majalisan karatuttukan da ...
04/04/2026

SANARWAR KOMOWA HUTUN SALLAH !!!

Muna farin cikin sanar da al-Uma cewa wannan satin za'a komo majalisan karatuttukan da Assayyid Al-Imam Auwalu Madadiy yake gabatarwa duk sati kamar haka:

1- Ranar Lahadi
Katatun Littafin
الجامع الصغير
A masallacin juma'a Na Alhaji Muhd Khamis Makwarari {Mai Sahana} Gwazaye Unguwar Liman Layin Gaya Academy (Zawiyyar Qadiriyya)
Lokaci: Magariba zuwa Isha

2-Ranar Litinin
Katatun Littafin
رياض الصالحين
A masallacin Jami'ur Rahama Dake Dambare Gate 8 Layin kotu
Lokaci: Magariba zuwa Isha

3- Ranar Talata
Karatun Littafin
رياض الصالحين
Da Littafin
متن ابن عاشر
A Masallacin Juma'a Na Masjidul Khairi Kuntau Layin Zainab Vision
Lokaci: Magariba zuwa Isha

4- Ranar Laraba
Karatun Littafin
رياض الصالحين
Da Littafin
متن ابن عاشر
Da Littafin
النفحة المسكيية
A Halqar Dorayi-Chiranci Gida Mai tuta
Lokaci: 8:00pm Bayan Sallar Isha

SANARWA DAGA:
Hamza Gambo Mustapha
Halqar Dorayi social media

Amadadin kwamitin Masallacin jumma'a Na Alhaji Muhd Khamis Makwarari {Mai Sahana} Gwazaye Unguwar Liman Layin Gaya Acade...
03/04/2026

Amadadin kwamitin
Masallacin jumma'a Na Alhaji Muhd Khamis Makwarari {Mai Sahana} Gwazaye Unguwar Liman Layin Gaya Academy
(Zawiyyar Qadiryya)

جامع الحاج محمد الخامس مكوراري
{ مي سحان } غوازايي (الزاويۃ القادريۃ)
Ana farin cikin sanarwa "yan uwa cewa daga cikin malaman da zasu dinga gabatar da karatu a wannan Masallacin Akwai
*Assayid Al imam Auwal Madadiy* wanda zai dinga gabatar da karatun Littafin
الجامع الصغير
Duk Ranar Lahadi
Lokachi: magariba zuwa issha
Za'a fara wannan Lahadin 5/4/2026

Sanarwa
Hamza Gambo mustapha
Halqar Dorayi social media

_sakon barka da shanruwa_🌺🌺🌺🌺🌹🌹🌹🌹_Daga_*Assayyid Al imam Auwalu Madadiy*
24/02/2026

_sakon barka da shanruwa_🌺🌺🌺🌺🌹🌹🌹🌹
_Daga_*Assayyid Al imam Auwalu Madadiy*

Zikirin Amfasu kaitsaye daga unguwar ja'en
18/12/2025

Zikirin Amfasu kaitsaye daga unguwar ja'en

Address

Dorayi Chiranchi Gida Mai Tuta
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Halqatus sammaniya Dorayi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category