Fagen Soyayya

Fagen Soyayya Kayi like & follow
(2)

Barka dazuwa Fagen Soyayya, Shafin da zai ringa Kawo muku mahimman al'amura da zasu amfani al'umma ta ɓangaren Soyayya da kuma Ilimantarwa haɗi da Labarai na Kannywood na gaskiya.

Wai Me Yasa Idan Namiji Yana Yima Matarsa Irin wannan Hidima sai 'Yan Uwan miji  Mata s**e An shanyeshi😴 Idan kuma Sune ...
21/08/2026

Wai Me Yasa Idan Namiji Yana Yima Matarsa Irin wannan Hidima sai 'Yan Uwan miji Mata s**e An shanyeshi😴 Idan kuma Sune akeyima haka a Gidan nasu mijin sai kaji Sunce Wance Tayi Saar Miji?
Nisa'u ya haka ne?

Gina gidaa Yanzu sai an Daure.Allah Ya horewa kowa ya Mallaki Gidan Kansa.Yanzu nake tambayar nawa ake sayar da wannan B...
20/08/2026

Gina gidaa Yanzu sai an Daure.
Allah Ya horewa kowa ya Mallaki Gidan Kansa.
Yanzu nake tambayar nawa ake sayar da wannan Block duk 1 sai s**a ce min 800 Naira.

Saidai idan mutum ya Dage ba komai bane wannan.

Nawa ake sayar da Block duk 1 a yankinku?

Duk wanda bai shiga R 3 ba Yayi Asara a duniya inji Asase!Me zaku ce?
19/08/2026

Duk wanda bai shiga R 3 ba Yayi Asara a duniya inji Asase!
Me zaku ce?

17/08/2026

Alhamdu Lillah its Raining Now in Kano.

Kun gane wannan Abun kuwa?
17/08/2026

Kun gane wannan Abun kuwa?

Matan wace jiha ne a s**afi iya wannan shigar?
17/08/2026

Matan wace jiha ne a s**afi iya wannan shigar?

Me zaku ce?
16/08/2026

Me zaku ce?

An hango Sauarniya mai Fiffiken Kaza!a wancan Garin😘
16/08/2026

An hango Sauarniya mai Fiffiken Kaza!
a wancan Garin😘

16/08/2026

Munga Misali a Jihar Osun! Allah Yasa Arewa su Gane.

Idan Gwabro yafito zai tahi Nema sai yaga Gari ya Narke Yaya zaiyi?
15/08/2026

Idan Gwabro yafito zai tahi Nema sai yaga Gari ya Narke Yaya zaiyi?

Address

Kofar Wamabai Kano
Kano
700212

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fagen Soyayya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Fagen Soyayya:

Shortcuts

Share