Wudil TV

Wudil TV WUDIL TV tashar yada labarai ce mai zaman kanta dake Wudil, Kano.

Muna kawo sahihan labarai, siyasa, hirarraki (interviews), wasannin kwallon kafa, ilimantarwa, nishadantarwa da harkokin al’umma cikin gaskiya da adalci.

📞 09065221015

17/05/2026
15/05/2026

Ina ‘yan karamar hukumar Wudil ?

Me karamar hukumar wudil ta amfana da kujerar Ado Muhammad Dan Jummai Wudil ?

10/05/2026

Kaitsaye daga gidan siyasar Tsohon dan majalissar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin wudil da garko Hon. Engr, Muhammad Ali Wudil.

KADAN DAGA CIKIN HOTUNA 📷
10/05/2026

KADAN DAGA CIKIN HOTUNA 📷

10/05/2026

Kaitsaye daga gidan siyasar Tsohon dan majalissar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin wudil da garko Hon. Engr, Muhammad Ali Wudil.

Wudil TV
Baffa Alhaji
Jazuli Yusuf
WDL Hausa
Gida-Gida Tv
Yahaya Sani Yusuf
Garba Zubairu Wudil
Aliyu Muhammad-Ali Wudil
Honourable Gago Wudil
Hon Adamu Sale Kafin-Malamai

09/05/2026

Kaitsaye daga filin wasa na Wudil United dake karamar hukumar wudil.

Wudil TV
WDL Hausa
Wudil united fc kano
WUDIL DA GARKO COMMUNITY FACEBOOK ONLINE GROUP

Da Dumi- Dumi:Hon. Abdulhakeem Kamilu Ado, ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Wudil da Garko, tare da ...
09/05/2026

Da Dumi- Dumi:
Hon. Abdulhakeem Kamilu Ado, ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Wudil da Garko, tare da Hon. Yusuf Datti, ɗan Majalisa mai wakiltar ƙananan hukumomin Kura, Madobi da Garin Malam, Hon Kabiru Ahmad ( Dan Maliki ) Hadimi ga Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, sun halarci babban taron jam’iyyar NDC na ƙasa.

Gwamnan Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya kaiwa uwar jam’iyyar APC ta ƙasa cikakken fom ɗinsa na sake takara a zabe mai z...
08/05/2026

Gwamnan Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya kaiwa uwar jam’iyyar APC ta ƙasa cikakken fom ɗinsa na sake takara a zabe mai zuwa na 2027.

Wanne fata zakuyi masa ?

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wudil TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share