Daga Bakin Diyar Mallam

Daga Bakin Diyar Mallam Black ink,white papers,real truth
Thoughts voiced,stories revealed

08/08/2026

Professor Isa Ali Pantami
MALAMI BAFADEN ALLAH; Professor ISA ALI PANTAMl

From quiet scholarship to halls of state,
He walked with knowledge as his guide,
A voice for progress in a changing age,
Where faith and future stand beside.

Pantami ta haifi tauraro mai haske
Ga ka bafaden Allah,ga kimiyya a taske
Daidai da zamani tafiyar ka babu yanke
Wagga gwarzo tilas na waqe

Son of the northern sands,
Bearer of ink and insight,
You rose where wisdom is honored
And carried it into the nation’s light.

Isa dan Aliyu managarci
Me zai hana ka sake baje idea ta turanci
Ka fito a gwambza da kai a siyasance
Domin kwarin tukunya sai an buga akan tantance

Scholar before the title,
Servant beyond the throne,
You spoke of a digital tomorrow
In a language the future has known.

Maliku mai bayarwa wurin shi na miqa kokona
Ka yi riqo da hannun masu ilimi su zamma masu mulki na
Diyar malam mai son a gyara kuma a zauna da lumana
Ta dangwalawa honorable Isah Ali Fantami gwarzo na

08/08/2026
08/08/2026
06/08/2026

You dont rise to the level of your goals! You fall to the level of your skills! Build your skills

Good morning Daga Bakin Diyar Mallam👌

06/08/2026

Musa Danmaliki

We see the world as we are,not as it is.If only we could see the world through the eyes of a child,we would see the good...
05/08/2026

We see the world as we are,not as it is.If only we could see the world through the eyes of a child,we would see the good in everything 🥰

05/08/2026

STORY TIME WITH DIYAR MALLAM

Wata rana ne dai wasu bayin Allah su kayi lodin mota su ka nufi kudu.Suna cikin tafia kwatsam sai su ka hadu da yan fashi.Yan fashin nan s**a tsayar da su s**a kuma buqaci su ba su kudi amma sai mutanen nan su ka ce musu ba su da kudi.
Yan fashin nan s**a fito da su daga motar su ka chaje su daya bayan daya amma ba su samu ko mai kwabo daya ba.Cikin bacin rai shugaban yan fashin nan ya waiga ya ga motar su shaqe take da rake.Nan fa ya ba su umarnin su hau raken nan da sha har sai sun ga bayan sa.
Bayan wasu yan dakiku,kowa ya mai da hankali wajen gaftarar raken sa sai daya daga cikin karen motar ya kalli shugaban yan fashin nan ya sheqe da wata iriyar dariyar mugunta.A fusace shugaban ya ce “kai! Ni kake wa daria?”
Karen mota ya furzar da tiqar bakin sa ya ce “a a ranka ya dade! Kawai tunowa nayi motar da take bin mu shaqe take tab da goruba kuma wallahi cikin su babu mai ko kwandala”
😂😂😂

Kuyi following page dina dan samun wasu labaran nishadin da zarar na dora
DAGA BAKIN DIYAR MALLAM

05/08/2026

Tunda dai ina da asis da lasifika
Ina da asis da kalaman Baki na
To diyar mallam dole ta sabi zance

Address

Kabara
Kano
700150

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daga Bakin Diyar Mallam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category