Gidan wasanni

Gidan wasanni Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gidan wasanni, Kano.

Barka da zuwa Gidan Wasanni โšฝ๐Ÿ”ฅ
Nan ne gidan labaran wasanni na gaskiya!
โœ” ฦ˜wallon ฦ™afa
โœ” Boxing ๐ŸฅŠ
โœ” Basketball ๐Ÿ€
โœ” MMA & sauran wasanni
โœ” Labarai masu zafi da updates
Ku biyo mu domin kada ku rasa komai!

๐Ÿšจ Da DUMI DUMI: Emiliano Martinez ya cinye duk wani Final daya buga a tarihin rayuwar sa! ๐Ÿคฏ๐Ÿงคโžก๏ธ 2020 ๐Ÿ† FA Cupโžก๏ธ 2020 ๐Ÿ† Co...
20/05/2026

๐Ÿšจ Da DUMI DUMI: Emiliano Martinez ya cinye duk wani Final daya buga a tarihin rayuwar sa! ๐Ÿคฏ๐Ÿงค

โžก๏ธ 2020 ๐Ÿ† FA Cup
โžก๏ธ 2020 ๐Ÿ† Community Shield
โžก๏ธ 2021 ๐Ÿ† Copa Amรฉrica
โžก๏ธ 2022 ๐Ÿ† World Cup
โžก๏ธ 2022 ๐Ÿ† Finalissima
โžก๏ธ 2024 ๐Ÿ† Copa Amรฉrica
โžก๏ธ 2026 ๐Ÿ† Europa League

๐Ÿ•/๐Ÿ•: ABIN MAMAKI โœ…

Aston Villa sun lashe gasar UEFA Europa League
20/05/2026

Aston Villa sun lashe gasar UEFA Europa League

๐Ÿšจ DA DUMI DUMI: Kwangilar Josรฉ Mourinho da Real za ta kasance na SHEKARU UKU, har zuwa YUNI 2029 ๐Ÿค๐Ÿ”๐Ÿ“„ Mourinho da lauyoyi...
20/05/2026

๐Ÿšจ DA DUMI DUMI: Kwangilar Josรฉ Mourinho da Real za ta kasance na SHEKARU UKU, har zuwa YUNI 2029 ๐Ÿค๐Ÿ”

๐Ÿ“„ Mourinho da lauyoyin kulob ษ—in sun amince da ฦ™arin shekarar da aka saka a yarjejeniyar.

๐Ÿ’ฐ Za a biya Benfica kuษ—in sakin kwantiragi na โ‚ฌ3m domin kammala komai.

โœ๐Ÿผ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น NAN MU KAI, AN TABBATAR!

๐Ÿšจ Enzo Maresca akan Pep Guardiola: "Kwallon kafa ta chanja a England saboda Pep. Kwallon kafa ta chanja a Spain saboda P...
20/05/2026

๐Ÿšจ Enzo Maresca akan Pep Guardiola:

"Kwallon kafa ta chanja a England saboda Pep. Kwallon kafa ta chanja a Spain saboda Pep. Kwallon kafa ta chanja a Germany saboda ๐๐ž๐ฉ!" ๐Ÿ‘‘

"Shi mai abin mamaki ne, shine na daya." ๐ŸŒŸ

๐Ÿšจ Xabi Alonso ya bayyana mutane ๐Ÿ“ a matsayin wadanda baza'a tabasu baโ€œ๐ฎ๐ง๐ญ๐จ๐ฎ๐œ๐ก๐š๐›๐ฅ๐žโ€ a Chelsea, ya tsara yin aiki da su:โœ… ...
20/05/2026

๐Ÿšจ Xabi Alonso ya bayyana mutane ๐Ÿ“ a matsayin wadanda baza'a tabasu baโ€œ๐ฎ๐ง๐ญ๐จ๐ฎ๐œ๐ก๐š๐›๐ฅ๐žโ€ a Chelsea, ya tsara yin aiki da su:

โœ… Reece James
โœ… Marc Cucurella
โœ… Moisรฉs Caicedo
โœ… Tosin Adarabioyo
โœ… Enzo Fernรกndez

LOCACIN XAVI ALONSO YA SOMA๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ๐Ÿ’™

20/05/2026

Raphinha goal

KUDIN DA BIYAR DIN FARKO NA LA LIGA ZASU SAMU 2025/26 โ€”  ๐Ÿ’ฐโ€ข ๐Ÿฅ‡ โ‚ฌ๐Ÿ“๐Ÿ’.๐Ÿ—๐Ÿ๐Œ โ€” Barcelonaโ€ข ๐Ÿฅˆ โ‚ฌ๐Ÿ’๐Ÿ–.๐Ÿ’๐Ÿ“๐Œ โ€” Real Madridโ€ข ๐Ÿฅ‰ โ‚ฌ๐Ÿ’๐Ÿ.๐Ÿ—๐Ÿ—๐Œ โ€” ...
20/05/2026

KUDIN DA BIYAR DIN FARKO NA LA LIGA ZASU SAMU 2025/26 โ€” ๐Ÿ’ฐ

โ€ข ๐Ÿฅ‡ โ‚ฌ๐Ÿ“๐Ÿ’.๐Ÿ—๐Ÿ๐Œ โ€” Barcelona
โ€ข ๐Ÿฅˆ โ‚ฌ๐Ÿ’๐Ÿ–.๐Ÿ’๐Ÿ“๐Œ โ€” Real Madrid
โ€ข ๐Ÿฅ‰ โ‚ฌ๐Ÿ’๐Ÿ.๐Ÿ—๐Ÿ—๐Œ โ€” Atlรฉtico Madrid or Villarreal
โ€ข 4th โ€” โ‚ฌ๐Ÿ‘๐Ÿ“.๐Ÿ“๐Ÿ‘๐Œ โ€” Atlรฉtico Madrid or Villarreal
โ€ข 5th โ€” โ‚ฌ๐Ÿ๐Ÿ—.๐ŸŽ๐Ÿ•๐Œ โ€” Real Betis

๐Ÿ“ฒ Arsenal ta gaggauta sauya bayanin Instagram bio ษ—inta nan take bayan anyi busar ฦ™arshe! ๐Ÿ”„โค๏ธ๐Ÿ˜‚๐ŸŽ‰๐Ÿ† ๐€๐๐ฆ๐ข๐ง๐ฌ ษ—in ba sa ษ“ata l...
20/05/2026

๐Ÿ“ฒ Arsenal ta gaggauta sauya bayanin Instagram bio ษ—inta nan take bayan anyi busar ฦ™arshe! ๐Ÿ”„โค๏ธ

๐Ÿ˜‚๐ŸŽ‰๐Ÿ† ๐€๐๐ฆ๐ข๐ง๐ฌ ษ—in ba sa ษ“ata lokaci ko kaษ—an!

A HUKUMANCE: Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal sun lqshe gasar Premier League ta kasar England
19/05/2026

A HUKUMANCE: Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal sun lqshe gasar Premier League ta kasar England

A HUKUMANCE: Jerin yan wasan da zasu wakilci kasar Caraรงao kenan a gasar cin kofin Duniya ta FIFA World Cup             ...
19/05/2026

A HUKUMANCE: Jerin yan wasan da zasu wakilci kasar Caraรงao kenan a gasar cin kofin Duniya ta FIFA World Cup

A HUKUMANCE: Jerin yan wasan da zasu wakilci kasar Austria kenan a gasar cin kofin Duniya ta FIFA World Cup             ...
19/05/2026

A HUKUMANCE: Jerin yan wasan da zasu wakilci kasar Austria kenan a gasar cin kofin Duniya ta FIFA World Cup

Address

Kano
7700

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Gidan wasanni:

Share