Abbasiya Gida-Gida

Abbasiya Gida-Gida Abbasiya Gida-Gida

25/06/2026

Sabuwar Wakar Nazifi Asnanik me taken zauna daram Abba babu kowa.

4+4 in sha Allah.

02/05/2026

Me girma gwamna Abba Kabir Yusuf 4+4 da yardar Allah.

:-Mojo

Ga Wata tambaty.
01/05/2026

Ga Wata tambaty.

22/04/2026
22/04/2026

Ga Abba ga kwamanda. (Rarara)
4+4 in sha Allah..

18/04/2026

Na ji dadin ganin yadda Malam Haruna ya kara samun nutsuwa , har dar maganar shirye-shiryen aure, tabbas wannan abun farin ciki ne, ga shi ya je Umara ya dawo yanzu ana maganar tafiyarsa aikin Hajji, Allah ya sakawa mai girma Gwamna H.E Abba Kabir Yusuf da alkairi.

Duk wanda ya ke da hannu gurin taimakawa Malam Haruna, Allah ya faranta masa, Allah ya jikan iyalinsa da s**a rasu ya musu rahama, amin.

17/04/2026

Yau kenan bayan sallah juma'a me girma gwamna yake gaisawa da masoya.

17/04/2026

Dawowar me girma gwamna Abba Kabir Yusuf. daga Abuja yaga kyakkyawar tarba daga dubban kanawa masoya.

4+4 Insha Allah.

Address

Kano Zoo Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abbasiya Gida-Gida posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category