Banbaɗon Ma'aiki

Banbaɗon Ma'aiki Domin waƙoƙin yabon Annabin Rahma ASW cikin ilimi da sanin yakamata.

Masoya na gaskiya masu ƙaumar Shugaba ku garzayo domin sanyaya zukatan ku da begen abin begen ku ASW.

19/07/2026

Allah Ka sakawa Manzo ASW da mafificin alheri.
Ba za mu iya godiya ba yanda ya kamata, Allah!

22/06/2026

Ya Shugaban duk halitta
Ƙaunarka nai kai da fata
Zaƙin ciki babu ɗaita
Wannan ya sa ban barinta

13/06/2026

"Allah ƙara tsira akan Mujtaba
Daɗo har aminci akan Shugaba"

19/05/2026

"Ta kai ni Madina in ga Farin Jakada
Cikar ni'ima ta ƙarshe gun sa'ada"

19/05/2026

"Inama dai ace isaka ta ɗaukan
Kamar dai zamanin Sarki Sulaiman!"

19/05/2026

"Da zarar shekara ta sake riska
Na kan zauce da bege ba iyaka"

19/05/2026

"Ace zan fuffuke domin na tashi
A yau zan tashi domin can na gan shi"

19/05/2026

"Hawaye na zuba ba yanda zan yi
Ina kewa ta Shabbakin Nabiyyi"

19/05/2026

Ana tafiya Madina ina a zaune
Cikin birnin Kano na kasa zaune!

13/05/2026

Cikamakin Annabawa

Address

Yahya Gusau Road
Kano
700234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Banbaɗon Ma'aiki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Banbaɗon Ma'aiki:

Shortcuts

Share

Category