AREWA Reporter's

AREWA Reporter's this media page is created for transferring information, news, and media awareness between community

26/05/2026

🚨Nafiu Garba Nafe ya zama ɗan takarar majalisar jiha na Kumbotso a NDC.

Kwankwaso ya bayyana hakan cikin shafinsa na Facebook cike da Alhinin 😭
09/05/2026

Kwankwaso ya bayyana hakan cikin shafinsa na Facebook cike da Alhinin 😭

Kwankwaso da Peter obi sun Shiga wajen Babban taron jamiyyar NDC da yake gudana yanzu A Abuja .   Arewa Reporters
09/05/2026

Kwankwaso da Peter obi sun Shiga wajen Babban taron jamiyyar NDC da yake gudana yanzu A Abuja .

Arewa Reporters

09/05/2026

Shigar Peter obi Dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jamiiyyar NDC tare da Dan takarar mataimakin shugaban kasa Engr. Dr. Rabi'u Musa kwankwaso wajen taron convention na kasa Wanda jamiiyyar take gudanrwa a yau Asabar a Babban birnin tarayya Abuja ..

Shin kuna ganin wannan hadin zai yi tasiri a zuka tan Yan Nigeria?

09/05/2026

Alhamdulillah
💯💯💯✅

Address

Kano Kumbotso
Kano
7770

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA Reporter's posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category