Deen B

Deen B Film making and entertainment

29/11/2025

TAKAITACCEN BIDIRI KASHI NA 3

Yadda ake yin dialogue mai karfi a cikin film

#

31/10/2025

Dalilin da yasa na fara TAKAITACCEN BIDIRI

28/10/2025
28/10/2025

🎬 "THE POWER OF VISUAL STORYTELLING"

“A fim, ba magana ce kadai komai ba. Hoton da yake maganar shi ne sirrin labarin.
(In filmmaking, your visuals speak louder than words.)”

18/10/2025

🎧 2. " Sauti yana magana fiye da abin da kake gani.”

> Sound tells the half you don’t see.
Kada ka manta, good sound = real emotion.

#

18/10/2025

🎧 2. " Sauti yana magana fiye da abin da kake gani.”

> Sound tells the half you don’t see.
Kada ka manta, good sound = real emotion.

#

15/10/2025

🎬 TAKAITACCEN BIDIRI – Kashi na 2: Ƙirƙirar Jarumi (Character Development)

Kowane labari yana buƙatar jarumi mai rai (a living character). Ba wai kawai mutum a fim ba, amma wanda yake da buri, tsoro, da abin da yake nema a rayuwa.

👉 Idan ba ka san me jaruminka ke so ba, to ba ka da labari.
Jarumi mai kyau shi ne wanda mai kallo zai ji kamar ya san shi a gaskiya — saboda yana da goals, conflict, flaws, kuma (change) zai same shi a karshe.

🧠 Ka tambayi kanka kafin ka rubuta ko ka ɗauki scene:

Me jarumina yake nema? (Goal)

Me yake tsoro? (Fear)

Me zai koya daga wannan tafiya? (Transformation)

🎥 Idan ka iya gina jarumi mai rai, duk wani abu da ya faru a fim ɗinka zai zama da ma’ana.

06/10/2025

🎬 TAKAITACCEN BIDIRI (PART 1)
Wannan bidiyon yana bayanin ka’idojin labari guda biyar na Charles Wilkinson — yadda za ka gina labari mai jan hankali a fim.

📚 Ga masu son koyon yadda ake tsara labari mai ma’ana da matukar jan hankali da kuma dadi— wannan bidiyon naku ne.

Yadda ake Slowmo video , Everyone
02/11/2023

Yadda ake Slowmo video , Everyone

Wannan Video Ne Na Tutorial Akan Yadda ZaKa Iya Yin Slow Motion Video Me Kyau

Address

Kano

Opening Hours

Monday 08:00 - 18:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 08:00 - 18:00
Sunday 08:00 - 18:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Deen B posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Deen B:

Share