Naija Hausa HUB

Naija Hausa HUB addini, nishadi, fadakarwa da ilmantarwa namune zuwa garku.

07/09/2026

MACIJIYA CE part 4. Viewer's ya sauka thanks for watching.

07/09/2026

Zaki neyo.

07/09/2026

MACIJIYA CE part 3. bybingel

MACIJIYA CE part 3.
07/09/2026

MACIJIYA CE part 3.

🌿 FADAKARWA KAN ZAMANTAKEWAR AURE“Aure ba wurin neman wanda ba shi da kuskure ba ne; wuri ne na mutane biyu da suke koyo...
07/09/2026

🌿 FADAKARWA KAN ZAMANTAKEWAR AURE
“Aure ba wurin neman wanda ba shi da kuskure ba ne; wuri ne na mutane biyu da suke koyon yadda za su fahimci juna, su yafewa juna, su taimaki juna.”
❤️ Kada ka raina matarka saboda tana da rauni.
❤️ Kada ki wulakanta mijinki saboda yana yin kuskure.
❤️ Ku guji cin mutunci da zagi yayin fushi.
❤️ Ku koyi sauraron juna kafin ku yanke hukunci.
❤️ Kada ku bari sirrin gidanku ya zama abin tattaunawa a wajen mutane.
❤️ Ku rika yabawa da gode wa juna ko da kananan abubuwa ne.
❤️ Idan matsala ta taso, ku nemi mafita tare maimakon neman wanda za ku zarga.
Aure mai kyau ba wanda babu sabani ba ne; aure mai kyau shi ne wanda ma'aurata ke samun hanyar warware sabanin cikin mutunci da tausayi. 🤲❤️
Allah Ya sanya zaman aurenmu ya zama na soyayya, fahimta, haƙuri da albarka. Amin. 🤲🌹

07/09/2026

MACIJIYA CE part 3 is loading..........
Follow to see what happened in part 3..

06/09/2026

Buri daya part 14. Follow for next part.

06/09/2026

😂😂😂 Anya wannan zakine?.

06/09/2026

MACIJIYA CE part 2. Follow for next part.

Address

Gwale Galadanchi
Kano
700282

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Naija Hausa HUB posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category