JALO TV

Call Contact the establishment

JALO TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from JALO TV, Government House, Kano.

07/10/2026

Sabuwa Fil !

Daga Adam M Kirfi Kano

sponsored

SIYASAR KANO: Gwamana Abba Ya Sasanta Tsakanin Sanata Barau Jibrin Da Hon. Abba Bichi, Bayan Saɓanin Siyasar Da Ya Faru ...
07/10/2026

SIYASAR KANO: Gwamana Abba Ya Sasanta Tsakanin Sanata Barau Jibrin Da Hon. Abba Bichi, Bayan Saɓanin Siyasar Da Ya Faru A Kano Ta Arewa

Daga Mukhtar Lawan Liver Gwarzo

Atiku Màaryaci N̈e Ĺambà Ɗaya, Duk Kannywood Babu Wanda Ya Yi Masa Irin Sanin Da Na Yi Masa,, Tun 2007 Nake Binsa A Siya...
07/10/2026

Atiku Màaryaci N̈e Ĺambà Ɗaya, Duk Kannywood Babu Wanda Ya Yi Masa Irin Sanin Da Na Yi Masa,, Tun 2007 Nake Binsa A Siyasa Kuma Ƙarya Ce Ta Raba Ni Da Shi Dà Karya Alƙawari, Shi Ya Sa Lokacin Da Atiku Ya Ce Zai Dawo Da Tallafin Man Fetur A Nijeriya Kai Tsaye Na Ce Wallahi Ƙarya Yake Ba Zai Iya Ba , Domin Ni Na San Waye Shi, Cewar Fati Mohammed

Shugaban Ƙaramar Hukumar Sabongarin Zaria, Ya Gwangwaje Wani Dattijo Da Sabon Keke Ta Hannun Mataimakinsa
07/10/2026

Shugaban Ƙaramar Hukumar Sabongarin Zaria, Ya Gwangwaje Wani Dattijo Da Sabon Keke Ta Hannun Mataimakinsa

Babu Mu Babu Gwamnatin APC A Maiduguri, Gidàn Kařuwài Ma Kwana Biyu Aka Ba Su Don Su Tashi, Amma Mu Da Muke Neman Halali...
07/10/2026

Babu Mu Babu Gwamnatin APC A Maiduguri, Gidàn Kařuwài Ma Kwana Biyu Aka Ba Su Don Su Tashi, Amma Mu Da Muke Neman Halaliyarmu, Awa Biyu Kawai Aka Ba Mu, Inji Wani Ɗan Kasuwa Da Aka Rusa Musu Wajen Sana'a A Ƴan Nono, Dake Maiduguri

ABIN TAUSAYI DA DARASI GA MATASA .Dattijuwa Da Aikin LeburanciYadda Wata dattijuwa take aikin leburanci duk da tsufanta ...
07/10/2026

ABIN TAUSAYI DA DARASI GA MATASA .

Dattijuwa Da Aikin Leburanci

Yadda Wata dattijuwa take aikin leburanci duk da tsufanta domin samun abinda za ta ci.

Duk da tsufa, dattijuwar na ci gaba da aikin leburanci domin samun abin da za ta ci da biyan bukatun rayuwarta.

Allah Ya sauƙaƙa mata, Ya buɗe mata ƙofofin arziki.

Daga Abba Pantami

Jam’iyyar ADC ta bukaci INEC da ta guji fifita wata jam’iyya a zaben 2027Jam’iyyar ADC ta gargaɗi hukumar zaɓen Nijeriya...
07/10/2026

Jam’iyyar ADC ta bukaci INEC da ta guji fifita wata jam’iyya a zaben 2027

Jam’iyyar ADC ta gargaɗi hukumar zaɓen Nijeriya INEC da ta guji nuna son kai tare da tabbatar da gudanar da zaɓen 2027 cikin adalci da gaskiya.

Jam’iyyar ta kuma buƙaci hukumar ta tabbatar da cewa dukkan ’yan Nijeriya da s**a cancanci kaɗa ƙuri’a sun samu damar yin rajista da karɓar katin zaɓensu (PVC), domin su shiga zaɓen cikin cikakken iko kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.

07/10/2026

"Shiru akan Zalunci Zalunci ne ! idan Kun abun da ya kamata shekarun 4 Me zai sa sai kun Raba wa Mutane kuɗi akan su Zaɓe ku"

Injin wannan Malami .

Ministan Ƙasa na Tsaro, Dr. Bello Muhammad Matawalle, ya jajanta rasuwar jami’an Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) 3...
07/10/2026

Ministan Ƙasa na Tsaro, Dr. Bello Muhammad Matawalle, ya jajanta rasuwar jami’an Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) 32 da s**a mutu a hatsarin jirgin sama da ya faru a Igbokoda, Jihar Ondo, ranar 5 ga Oktoba, 2026.

Matawalle ya bayyana rasuwar a matsayin babban rashi ga rundunar soji da ƙasa baki ɗaya, yana mai yabawa sadaukarwar jami’an wajen kare Najeriya. Haka kuma ya miƙa ta’aziyya ga iyalan mamatan da Rundunar Sojin Sama, tare da yin addu’ar Allah Ya jiƙansu Ya kuma ba iyalansu haƙurin jure wannan babban rashi. Ya kuma jaddada aniyar gwamnati na ƙara inganta tsaro da kare lafiyar jami’an soja yayin gudanar da ayyukansu.

Kalma Daya Tak da ke cikin zuciyar ka/ki !
07/10/2026

Kalma Daya Tak da ke cikin zuciyar ka/ki !

Address

Government House
Kano
860211

Telephone

+2347065325698

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JALO TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to JALO TV:

Shortcuts

Share