Auwalu Fada

Auwalu Fada Mein kaun Hoon tumse mein Kya karun hai Sach toh yeh doston I'm the best ����

🎙️Waka : kaabhi yaadon mein aaoon  🎬 Album : Tere bina 🎙️Mawaki : Abhijeet bhattaccraya🎙️ Fassara : auwalufada005@gmail....
14/10/2022

🎙️Waka : kaabhi yaadon mein aaoon
🎬 Album : Tere bina
🎙️Mawaki : Abhijeet bhattaccraya
🎙️ Fassara : [email protected]

🎙️Kaabhi yaadon mein aaoon
🎙️Wani locacin ya bayyana a ambato

🎙️ Kaabhi khwaabon mein aaoon
🎙️Wani locacin ya bayyana a mafarki

🎙️Teri palkon ke saaye mein aakar jhilmilaoon
🎙️Zan iya yin shirme idan yazo akan gashin idanki

🎙️main wo Khushboo nahin jo Hawa mein kho jaaoon
🎙️ni ba kamshi bane Wanda zaa rasa a iska

🎙️Hawa bhi chal rahi hai
🎙️Koda iskoki suna busa

🎙️magar tu hi nahi hai
🎙️sai dai Koda baka Nan

🎙️fiza rangeen bana hai
🎙️sai yanayin yazo kowane sashi

🎙️Kahani keh rahi hai
🎙️ labarin ya Fada Mata kanta

🎙️mujho jitna bhulao
🎙️yadda Zaki iya mantawa Dani

🎙️main utna yaad aaoon
🎙️yadda Zan Kasan ce

🎙️Kaabhi yaadon mein aaoon
🎙️wani locacin ya bayyana a ambato

🎙️Kaabhi khwaabon mein aaoon
🎙️Wani locacin ya bayyana a mafarki

🎙️jo tum na milti
🎙️cewa Baki da

🎙️hota hi Kya dhoond laane ko
🎙️Mai zai kawo ki Nan ki duba

🎙️hota hi Kya haar jaane to
🎙️Mai zai kawo ki Nan ki duba

🎙️Meri amanat khi tum
🎙️Kin kasan ce Amana

🎙️Meri mohabbat ho tum
🎙️Kuma kece masoyiya ta

🎙️tumhein kaise main bhulaoon
🎙️ta Yaya Zan manta

🎙️ kaabhi yaadon mein aaoon
🎙️Wani locacin ya bayyana a ambato

🎙️Kabhi khwaabon mein aaoon
🎙️Wani locacin ya bayyana a mafarki

🎙️Teri palkon ke saaye mein aakar jhilmilaoon
🎙️Zan iya yin shirme idan yazo akan gashin idanki

🎙️tadap rahe ho Zamaane se muskaraane ko
🎙️Ina ta yin Nishi a locaci dayawa Dan murmushi

🎙️Zamaane se paas aane ko
🎙️Kuma kina ta shaawar a locaci Mai tsayi yazo kusa

🎙️Teri dhadkanon mein baaskar
🎙️yayin da k**e zaune a cikin matsi

🎙️Teri saansi mein reh reh Kar
🎙️Kuma zai zauna a numfashin ki har a bada

🎙️tumhein har pal saataoon
🎙️zan zoleye ki akai

🎙️ Kabhi yaadon mein aaoon
🎙️Wani locacin ya bayyana a ambato

🎙️ Kaabhi khwaabon mein aaoon
🎙️Wani locacin ya bayyana a mafarki

🎙️Te

Mu lura
10/10/2022

Mu lura

Hakika duk Wanda Allah ya shirya ya shiryu Kuma duk Wanda ya batar ya tabe abadan 😥😥😥Duk abinda ubangiji yayi Babu Mai i...
11/09/2022

Hakika duk Wanda Allah ya shirya ya shiryu Kuma duk Wanda ya batar ya tabe abadan 😥😥😥

Duk abinda ubangiji yayi Babu Mai iya canzawa duk wata kaddara Mai kyau ko Mara kyau Bata canzawa sai idan Allah ya canza ta

Shiyasa a rayuwa muyiwa kanmu hisabi kafin ranar karshe tazo kayi gaskiya a kowane a lamari sannan kayi komai tsakanin ka da Allah

Amma tabbas duk Wanda yaje wajen ubangiji ba tare kyakkyawan aiyuka ba tabbas ya tabe sai dai rahama Kuna ta ubangiji wacce kullum a cikin ta muke

Abin alfaharine abin farin ciki ne ka tashi ka tsinci kanka a cikin addinin musulunci kuma a tutar Annabi Muhammadu (s. a. w) sannan ace kana bin abinda Allah yace da manzonsa to Babu abinda yakai wannan ni'ima a rayuwar duniya duk wani Abu da zaka samu idan baka kan tafarki madaidaici to ka Shiga uku sau dubu uku

Fatan mu dai Allah yasa mudace da rahamarsa duniya kafin kuma lahira 🤲🤲🤲💯💯💯 [email protected]

Idan kana San rayuwar ka ta dore akan jin dadi 😇😇😇To kawai kabi Allah da manzonsa ka huta Kuma ka zama Dan gata baka da ...
28/08/2022

Idan kana San rayuwar ka ta dore akan jin dadi 😇😇😇

To kawai kabi Allah da manzonsa ka huta Kuma ka zama Dan gata baka da wata matsala duk matsala zata zo maka da sauki idan ka rike su

Yiwa iyaye biyayya da Girmama su a matsayin su na mahaifan ka ka taimake su ta kowane bangare hakika suna bukatar hakan daka gare ka

Idan ka rike wayannan abubuwan Dana lissafa to ko shakka Babu zaka rabauta duniya kafin kuma lahira

Rayuwar ka zata Yi Albarka domin ka rike idan ya kamata ka rike a rayuwa

Sabani hakan Yana saka mutum a kunchi da damuwa da tashin hankali Kuma bazai taba samun abinda yake so a duniya ba

Ya Allah kasa mu bika da biyayya ga shugaban mu annabi Muhammadu (s. a.)tare da bin iyayen mu kasa mudace da rahamarka duniya kafin kuma lahira 🤲🤲🤲💯💯💯

Jk 🕋🕋🕋🕌🕌🕌📿📿📿🌹🌹🌹a yanzu muna cikin yanayi Mai dadi na damina wacce hausawa ke cewa uwar alkhairi Baki mugunta Masha Allah...
26/08/2022

Jk 🕋🕋🕋🕌🕌🕌📿📿📿🌹🌹🌹a yanzu muna cikin yanayi Mai dadi na damina wacce hausawa ke cewa uwar alkhairi Baki mugunta

Masha Allah muna Kara godewa Allah bisa ni'imar ruwan 🌧️🌧️ 🌧️ dayake Mana ya bamu Kuma tsirrai masu kyau da kayan abinci da na marmari duk a cikin wannan yanayi Mai dadin

A damina ne Albarka take sauka ta yabanye kasa a samu kayan abinci masu nagarta a cikin ikon Allah Kuma kaga ciyawa tayi kore Shar bishiya ta Kara ganye komai dai Yana Kara kyawun gani da kyawun amfani da inganci a jikin mu

Ana samun kalubale na ambaliyar ruwa wanda ake asarar kudade makudai a wasu wuraren to dama Haka Allah yake lamuran sa yadda yaso Kuma yadda ya ga dama ya bada ni'ima Kuma akwai jarabawa badan komai ba sai Dan gwada imanin bayi

Ya Allah muna rokon ka da ka bamu damina mai albarka ka bamu kayan gona masu inganci da Kara Mana lafiya a jikin mu kasa mudace da rahamarka duniya kafin kuma lahira 🤲🤲🤲💯💯💯 [email protected]

Allahu Akbar 🥰🥰🥰🥰
25/08/2022

Allahu Akbar 🥰🥰🥰🥰

Abin burgewa
24/08/2022

Abin burgewa

Jk 🕋🕋🕋🕌🕌🕌📿📿📿🌹🌹🌹 Hakika laifi tudu ne Muna take namu Muna kallo na wasu A rayuwa karka taba kallan Mai wane yake aikatawa...
12/08/2022

Jk 🕋🕋🕋🕌🕌🕌📿📿📿🌹🌹🌹 Hakika laifi tudu ne Muna take namu Muna kallo na wasu

A rayuwa karka taba kallan Mai wane yake aikatawa ko yake Yi a rayuwar sa kadai ka kalli kanka a Koda yaushe Mai kake Yi na alheri ka ninka Mai kake Yi na kuskure ka gyara

Amma matukar zamu zauna Muna hango aiyukan wasu Yan uwan mu to baza mu fargaba zamu tsinci kan mu a cikin saban Allah dumu dumu Dan Haka yakamata mu kasance masu gyara idan anyi kuskure ba masu yadawa ba

Matsalar da muke fama da ita shine da wani yayi laifi sai mu dauki abin da girma muyi ta yadawa har a social media ana reaction wasu suyi zagi wasun mu suyi Addua wasu Kuma suyi kwaikwayo da abin kaga kenan bashi da amfanin yadawa

Idan kaga mutum Yana wani Abu ka bashi shawara Kai da shi sannan Kuma kayi Masa addua da fatan alheri

Manzon Allah ( s. a. w) yace mu Fadi alheri ko muyi shiru

Ya Allah ka ganar damu hanyar gaskiya kasa mubita sau da kafa kasa mudace da rahamarka duniya kafin kuma lahira 🤲🤲🤲💯💯💯 [email protected]

🌹🌹🌹 shawara ta ga masoya 🌹🌹🌹🌹Yau zanyi tsokaci akan wata matsala wacce take ciwa wasu tuwo a kwarya Kuma musamman ma mat...
02/08/2022

🌹🌹🌹 shawara ta ga masoya 🌹🌹🌹

🌹Yau zanyi tsokaci akan wata matsala wacce take ciwa wasu tuwo a kwarya Kuma musamman ma mata 🧕🧕🧕 kunfi aika ta wannan ba wata matsala face yadda zakaga mace Bata San namiji Amma Kuma saboda wani abun hannun sa ta rike shi Wanda Sam wannan ba daidai bane

🌹Matukar bakya namiji gwara tan wuri ki Gaya Masa yasani Amma ba yayi tayi Miki wahala ba Kuma ke bama sanshi k**e ba dayawa munsan da irin wannan halayyar a cikin ku Mata ya zama dole ku gyara matukar Kuna San haduwar ku da Allah tayi daidai

🌹Wata ko kadan Bata San mutum Amma saboda San zuciya zatayi soyayya dashi domin abin hannun sa wata duk wata hidima yana Yi Mata a rayuwa Amma ko kadan Bata sanshi ya kamata idan kinsan bakya San mutum tun farkon haduwa kiyi Masa bayani

🌹Idan bakya San mutum ba directly ake cewa bana sanka wannan Yana zubawar da mace kima ba wulakanci kiyi Masa bayani Wanda zai fahimta ki bashi hakuri Amma Baki ce banasan ka ba duk Wanda yace Yana sanki matukar bakya sanshi kiyi Masa bayanin da shi da kansa yasan Baki wulakanta shi

🌹Ya kamata dai Mata ku lura sosai da irin wannan dabiun domin suna ragewa mace kwarjini nata komai kyanta kuwa komai isar ta da daukakar ta

🌹Ya Allah kabamu mataye nagari wayanda zasu bawa yayan mu tarbiyya kabamu lafiya da zama lafiya a wannan kasa tamu Mai Albarka 🤲🏼🤲🏼🤲🏼💯💯💯 [email protected]

Address

Kofar Gadon Kaya
Kano

Telephone

+2348124625447

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwalu Fada posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Auwalu Fada:

Share