06/08/2026
🔥MISALI Miniseries🎬
Shiri mai gajeran zango Episode 7
Zai fara zuwa mu ku
📅 Ranar Alhamis 13th Ga watan August, 2026
📺 A tashar YouTube- Dorayi Films TV
🕣 Karfe 7:30 da Arewa24 8:00 na dare
Created by Falalu A. Dorayi
Written by Nazir Adam Salih
labari ne da zai zo muku dauke Nishadi, soyayya, kalubalen Aure dana Rayuwa
Kalubalen Ilimi da nasararsa ga Uwa Uba barkwanci.