Yunasib Media

Yunasib Media We deliver credible global news, expert analysis, cultural and entertainment stories from around the world.

Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kano a Jam’iyyar NDC, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, ya jagoranci taro na musamman tare da ...
19/06/2026

Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kano a Jam’iyyar NDC, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, ya jagoranci taro na musamman tare da ‘yan takarar majalisar dokokin jihar Kano a jam’iyyar.

An gudanar da taron ne a gidanSanata Rabiu Musa Kwankwaso, da ke Miller Road, inda aka tattauna muhimman batutuwa da s**a shafi shirye-shiryen tunkarar zaɓen 2027 da kuma ƙarfafa haɗin kai a tsakanin ‘yan takarar jam’iyyar. 

📷: Hamza Ahmad Telan Mata

Mai Girma Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kano na Jam’iyyar NDC, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, ya jagoranci wani zama na mu...
19/06/2026

Mai Girma Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kano na Jam’iyyar NDC, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, ya jagoranci wani zama na musamman tare da masu neman takarar kujerun Majalisar Jiha da Majalisar Tarayya na jam’iyyar a Jihar Kano.

An gudanar da wannan zama ne a gidan Madugu, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, da ke Miller Road, Kano, inda aka tattauna muhimman batutuwa da s**a shafi shirye-shiryen tunkarar zaɓen 2027 da kuma ƙarfafa haɗin kai a tsakanin ‘yan takarar jam’iyyar. 

Hon. Hamza Ahmad Telan Mata
19/6/2026

19/06/2026

Kai kasar nan akwai kudi

Sarki Muhammadu Sanusi II ya bukaci Kungiyar Tarayyar Turai ta kawo dauki ga jihar Kano saboda tarun matsalolin da ta ke...
19/06/2026

Sarki Muhammadu Sanusi II ya bukaci Kungiyar Tarayyar Turai ta kawo dauki ga jihar Kano saboda tarun matsalolin da ta ke fama da su. Duba abin da ya ce a sashen sharhi.

Hoto: Sarauta TV/Facebook.

Shugaban jam'iyyar PRP a Najeriya, Dr Hakeem Baba Ahmed, ya ce duk da cewa bai ga laifin gina gidaje domin jami'an gwamn...
19/06/2026

Shugaban jam'iyyar PRP a Najeriya, Dr Hakeem Baba Ahmed, ya ce duk da cewa bai ga laifin gina gidaje domin jami'an gwamnati ba,
amma kuma gidajen alfarmar da aka samar a yanzu domin amfanin manyan alkalai dai da walakin.

19/06/2026

Along with my students 😀 Nasir Yusuf Yallami

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, wanda zai yi takarar mataimakin shugaban ƙasa a jam’iyyar NDC, ya goyi bayan sabuwar dokar ...
19/06/2026

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, wanda zai yi takarar mataimakin shugaban ƙasa a jam’iyyar NDC, ya goyi bayan sabuwar dokar jam’iyyar da za ta hana ’yan siyasa sauya sheƙa bayan sun ci zaɓe.

Mai magana da yawun Kwankwasiyya, Habibu Saleh Mohammed ne,ya bayyana hakan.

Kwankwaso ya ce wannan mataki ya yi daidai da Kundin Tsarin Mulkin Najeriya, wanda ke nuna rashin amincewa da ’yan siyasa da ke barin jam’iyyar da ta ɗora su a kan mulki.

Ya ce wannan tsarin ya dace da abin da s**a daɗe suna kira a kai, wato biyayya ga jam’iyya da mutunta ƙa’idojin dimokuraɗiyya.

’Yan Majalisar Wakilai tsagin ’yan adawa, sun nemi Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya dakatar da harkokin siyasar zaɓen 202...
19/06/2026

’Yan Majalisar Wakilai tsagin ’yan adawa, sun nemi Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya dakatar da harkokin siyasar zaɓen 2027 tare da mayar da hankali kan matsalolin tsaro da tattalin arziƙi da s**a addabi ƙasar nan.

19/06/2026

Hakika yanayi mai kyau yana samar da tunani mai kyau daga nan sai asami mafitar da dace Allah ta'ala karawa rayuwar mu albarka Nasir Yusuf Yallami

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yunasib Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share