classic Hausa Movies only

classic Hausa Movies only > 🎬 Classic Hausa Movies Clips
πŸ’­ Memories | Emotions | Life Lessons
πŸ“½ Bringing back Kannywood classics
πŸ‘‰ Follow for daily nostalgia

26/12/2025

26/12/2025

Wakar madadi a cikin shirin din madadi

25/12/2025

Babban yaro

25/12/2025

Wakar basaja a cikin Shiri babban yaro

24/12/2025

A shakata da tsohuwar wakar shillo shillo are lale muyi lilo. Tare da safiya Musa da Adam A Zango
Waye zai iya tuna suna fim din?

23/12/2025

Ibro ya yaudari baturiya

23/12/2025

β€œUwa na ba shi shawara ya fara da aikin da albashinsa bai yawa ba, amma shi ya nace cewa ba irin aikin da ya dace da shi ba, yana cewa nan ba da jimawa ba zai β€˜blow’.
πŸ‘‰ Kai fa, wane ne ka goyi baya? Uwa ko Ι—a?
πŸ’¬ Ka rubuta ra’ayinka a comments!”
πŸŽ₯ Credit: Yaseenauwal








22/12/2025

Alhaji Ibro ya hadu da gamonsa Mudi da Talle a cikin tsohon shirin karangiya

22/12/2025

Ku kalli yaya Dan kwambo Dan gambara a shirin andamali

Address

Kaduna
800283

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when classic Hausa Movies only posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share