SD NAIRA

SD NAIRA Ni sadam sd naira fashion designer male and female

Inai wa kowa fatan anyi sallah lfy to mundawo bakin fama ga wani na yan kwalisa ga nakuSadam Sdnaira Clothing's Dsgn
04/04/2026

Inai wa kowa fatan anyi sallah lfy to mundawo bakin fama ga wani na yan kwalisa ga naku

Sadam Sdnaira Clothing's Dsgn

07/03/2026

Bazakisan me ake kira da tashin hankali ba sai sai randa akayi saki agabanki😭😭 yau dai auren qawata ya mutu agabana 😭😭😭 kuma akan kayan sallah😭🤲 inata zainabu kiyi shiru jiyi hakuri tana ci gaba da ashar nace Baban wance kayi wa darajar Allah da manzon Allah S A W ka fita ka kyaleta shima yaqi fita tanata cigaba da zage-zage wai bazata yi shiru saidai ya saketa aikuwa yace NA SA KE KI 😭😭😭 Na rantse da sarkin da ya busamin numfashi ba Ni aka saka ba amma saida naji qafata ta kasa daukana kamar zan fadi na fara ganin duhu-duhu ita kuwa zainabu sai cewa tayi ai da saki uku yayi mata ya nuna yakai shege yanaso yayi magana nayi sauri na riqe shi nace Allah ya isa tsakanina dakai idan ka furta wani abu wallahi tallahi idan baka fita sai nayi maka ihu in tara maka mutane ince kashemu zakayi haka nayi mishi wannan barazanar ya fita gidan ya kyale ta, bana cikin hayyacina ban ko lura da riqeshin da nayiba a matsayin shi na wanda ba muharramina ba, Ya Allah kana gani Allah ka rabamu da sharrin shedan 😭😭😭 da sharrin zuciya

ga wani plain na mature passing zai yi daidai dakuSD NAIRA Sadam Sdnaira Clothing's Dsgn
14/01/2026

ga wani plain na mature passing zai yi daidai daku
SD NAIRA
Sadam Sdnaira Clothing's Dsgn

Aiki Saida Kayan aiki
11/01/2026

Aiki Saida Kayan aiki

Wannan zaiyi dai dai da wankan ka
05/01/2026

Wannan zaiyi dai dai da wankan ka

18/12/2025

Watch, follow, and discover more trending content.

Sadam Sdnaira Clothing's Dsgn
18/12/2025

Sadam Sdnaira Clothing's Dsgn

Watch, follow, and discover more trending content.

KA ROKA A WAJEN MAI DUKA SHINE ALLAH KOMAI ZAI ZAMTO MAKA SAUKI Sadam Sdnaira Clothing's Dsgn
15/12/2025

KA ROKA A WAJEN MAI DUKA SHINE ALLAH KOMAI ZAI ZAMTO MAKA SAUKI
Sadam Sdnaira Clothing's Dsgn

YAN AMANA KOWA YA IYA ALLONSA......
13/12/2025

YAN AMANA KOWA YA IYA ALLONSA......

Address

Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 20:00
Tuesday 09:00 - 20:00
Wednesday 09:00 - 20:00
Thursday 09:00 - 20:00
Friday 09:00 - 20:00
Saturday 09:00 - 20:00
Sunday 09:00 - 20:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SD NAIRA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category