Arena Mass

Call Website

Arena Mass Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arena Mass, Kaduna.

A Ko B Ko C
03/07/2026

A Ko B Ko C

Masha ALLAH Kutayamu Da Shear Don ALLAH 🙏
26/06/2026

Masha ALLAH Kutayamu Da Shear Don ALLAH 🙏

🚨 DA DUMI-DUMI : Tsohuwa ‘Yar Shekara 82 Ta Haddace Alƙur’ani Ta Hanyar Sauraro Bayan Shekaru 10

Wata tsohuwa ‘yar shekara 82 daga ƙasar Yemen ta ja hankalin duniya bayan da ta samu nasarar haddace Alƙur’ani Mai Girma gaba ɗaya ta hanyar sauraro, bayan shafe shekaru 10 tana dagewa da sauraron karatun Alƙur’ani.

Rahotanni sun nuna cewa duk da tsufarta da kuma rashin ilimin karatu da rubutu, ta ci gaba da sauraron Alƙur’ani akai-akai har Allah Ya ba ta damar haddace shi gaba ɗaya.

Lamarin ya zama abin koyi ga mutane da dama a faɗin duniya, inda ake kallonsa a matsayin darasi na jajircewa, haƙuri da kuma ikon Allah wajen ba wa bayinsa nasara.

Kutayamu Da Shear Don ALLAH 🙏
26/06/2026

Kutayamu Da Shear Don ALLAH 🙏

Zazafar sanarwar Malam Abubakar salihu alkali zariya yayi cikin Wani fefan video yasanar dacewa matar da mutanen Garin Kaduna maraban jos s**a k@she👇👇

INA KIRA GWAMNATIN UBASANI DA BABAR MURYA DA YASA AKAMA D.P.O WANAN YANKIN YAKUMA BIYA DIYA RAN UMMULKHAIRI GA IYALANTA 🤲 atayamu shaere🙏

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arena Mass posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share