24/08/2025
Assalamu Alaikum
Sanarwa Sanarwa MAIGIRMA SARKIN SOBA ALH. MUH'D SANI HALIDU Nafarinchikin gayyatan yan uwa da abokan arziki wajena Nadin Sarautan dazaiyima Malan Abdullahi Isah, Dip, BSc, MSc amatsayin Dan masanin Soba idan allah yakaimu Lahadi 31, Agusta, 2025. Time: 10:00Am nasafe Allah yabada ikon halatta Ameen
Sanarwa
SOBA EMIRATE COUNCIL