05/07/2026
DUJIMA MAI ALLAH
Allah Ya saka wa Hon. Samaila Suleiman Dujiman Zazzau da alheri bisa gudummawar da ya bayar ta Naira miliyan 1.5 domin gyaran transfoma na al’ummar Badarawa Katuro Road.
Muna matuƙar godiya da wannan taimako mai albarka. Allah Maɗaukakin Sarki Ya ƙara ɗaukaka, Ya saka maka da mafificin alheri, Ya ci gaba da ba ka lafiya da ikon yi wa al’umma hidima.
Lokaci ya yi! Mu al’ummar Badarawa, Malali da Kwaru, kuri’armu ta tabbata ga Dujima sau biyu, In shaa Allah. Kai mutum ne abin dogaro, amintacce, kuma tested and trusted.