Comr Getso

Comr Getso Abubakar Umar Getso

31/07/2026

RARA YA ZAMA ANNBO GA YAN SIYASAR NIGERIA

31/07/2026

Jiya ya ce masa Malam
Yau ya ce masa Dan kwaya
Kuyi hakuri haka Halin nasa yake wlh sanda muna Kwankwasiyya babu irin cin mutuncin da bamu fuskanta ba.

Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!Offer Permanent and Pensionable 🤲🤲🤩🤩😭Cikin Yardar Allah a Yau Litinin 27-July-2026 Na sam...
27/07/2026

Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!
Offer Permanent and Pensionable 🤲🤲🤩🤩😭
Cikin Yardar Allah a Yau Litinin 27-July-2026 Na samu Takardar Daukar Aiki na din-din-din daga Ma'aikatar Ilimi ta Jiha bisa Sahalewar Mai Girma Gwamnan Kano Alhaji Abubakar Kabir Yusuf ta Hannun Maigida Kuma Uba a Guri na Hon.Sunusi Abdullahi Getso (Mai Sahel).
Cikin Girmamawa ina mai Miqa sakon Godiya ga mai Girma Gwamna tare da Hon.Sunisi Abdullahi Getso Bisa wannan Babbar dama da aka Bani.
Allah ka Bamu ikon sauke wannan Babban Nauyi🤲🤲
✍️Comr.Getso

23/07/2026

Innalillahi Danja ya sako Wata 😭😭
Dan Allah kayi hakuri kar ka kashe mu 😭😭

21/07/2026

Allahu Akbar 😭🤲🤲

11/07/2026

Wlh Karya ne Sani Danja ya iya waka...
A tuna baya mana!
Wakar mai Babbar Riga

11/07/2026

MK GETSO SAI GODIYA

09/07/2026

Yammata Kuyi hakuri 🤣

08/07/2026

Wisdom in seconds 002
GIRMAMAWA

PLS FOLLOW ME FOR MORE...

Address

Kano State Nigeria, K/Fada Getso Gwarzo LG
Gwarzo
119880

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comr Getso posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category