HSA TV

HSA TV JUSTICE � AND HONEST This page was opened for educating, enlighten and entertainment

12/04/2026
07/12/2025
04/12/2025

YA KAMATA SHUGABAN KASA BOLA AHMAD TINUBU YA DAKATAR DA AIKIN OFISHIN KARAMIN MINISTAN TSARO DOMIN BAIWA SABON BABBAN MINISTAN TSARO DAMAR AIWATAR DA AIKI TSARON KASA ~ DR SANI ABDULLAHI WAMBAN SHINKAFI.






04/12/2025

YA KAMATA SHUGABAN KASA BOLA AHMAD TINUBU YA DAKATAR DA AIKIN OFISHIN KARAMIN MINISTAN TSARO DOMIN BAIWA SABON BABBAN MINISTAN TSARO DAMAR AIWATAR DA AIKI TSARON KASA ~ DR SANI ABDULLAHI WAMBAN SHINKAFI





20/10/2025

Dakatattun Ma'aikatan Hukumar tara kudaden shiga ta Jihar Zamfara sun kokan kan halin da suke ciki- daga bakin Sakataren Kungiyar su ~Saifullahi Sani Bungudu

Wata sanarwa da Bayo Onanuga, mai magana da yawun Shugaba Bola Tinubu na Nijeriya ya fitar ranar Asabar da maraice ta ce...
11/10/2025

Wata sanarwa da Bayo Onanuga, mai magana da yawun Shugaba Bola Tinubu na Nijeriya ya fitar ranar Asabar da maraice ta ce an yi wa Maryam Sanda afuwa ne bayan iyayenta sun roƙi shugaban ƙasa game da hakan, suna masu cewa akwai buƙatar ta ci gaba da kula da 'ya'yanta sannan ta yi nadama tare da nuna ɗabi'u na gari a gidan yari.
A shekarar 2020 alƙalin wata babbar kotun Abuja mai shari'a Yusuf Halilu ya yanke mata hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunta da laifin kashe mijinta Bilyaminu Bello.

09/10/2025

Gaisuwar ta'aziya ga iyalan marigayi Amb. Jaɓɓi Maradun - daga Ministan tsari Dr. Bello Matawalle

Address

Zamfara GRA
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HSA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share