Labaran Barca

Labaran Barca ๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช

๐Ÿ“‹๐—ฆ๐—ค๐—จ๐—”๐—— ๐—Ÿ๐—œ๐—ฆ๐—ง๐Ÿ’™โค๏ธ
18/10/2025

๐Ÿ“‹๐—ฆ๐—ค๐—จ๐—”๐—— ๐—Ÿ๐—œ๐—ฆ๐—ง๐Ÿ’™โค๏ธ

๐Ÿšจ DA ฦŠUMI ฦŠUMI |โ€ข Lamine Yamal yayi dace kuma zai kasance a shirye a wasan ร‰l classico.โ€” MARCA ๐Ÿ—ž๏ธ
07/10/2025

๐Ÿšจ DA ฦŠUMI ฦŠUMI |โ€ข Lamine Yamal yayi dace kuma zai kasance a shirye a wasan ร‰l classico.
โ€” MARCA ๐Ÿ—ž๏ธ

Akwai yiyuwar Marcus Rashford ya ci gaba da zama a Barcelona kaka mai zuwa!Barcelona ta gamsu sosai da irin ฦ™wazon da ษ—a...
06/10/2025

Akwai yiyuwar Marcus Rashford ya ci gaba da zama a Barcelona kaka mai zuwa!

Barcelona ta gamsu sosai da irin ฦ™wazon da ษ—an wasan ya nuna na yadda yake ษ—aukar atisaye tuฦ™uru da kuma irin namijin ฦ™oฦ™arin sa a wasannin da ya fafata ๐Ÿ‘

A wasanni 8 na baya:

โšฝ๏ธ vs Sรฉville
๐ŸŽฏ vs PSG
๐ŸŽฏ vs Real Sociedad
๐ŸŽฏ vs Real Oviedo
๐ŸŽฏ vs Getafe
โšฝ๏ธโšฝ๏ธ vs Newcastle
๐ŸŽฏ vs Valence
โšฝ๏ธ vs Serbie

Rashford ya dawo ๐Ÿคฉ

โœ…๐‰๐”๐’๐“ ๐ˆ๐! Raphinha, Lamine and Fermรญn are expected to be BACK for the game against Girona after the int'l break.
06/10/2025

โœ…๐‰๐”๐’๐“ ๐ˆ๐! Raphinha, Lamine and Fermรญn are expected to be BACK for the game against Girona after the int'l break.

๐Ÿšจ OFFICIAL: FC Barcelona has announced the squad for the match against Sevilla. โšฝ๐Ÿ”ต๐Ÿ”ด
04/10/2025

๐Ÿšจ OFFICIAL: FC Barcelona has announced the squad for the match against Sevilla. โšฝ๐Ÿ”ต๐Ÿ”ด

Lamine Yamal ya kira De la Fuente ranar Alhamis, kafin ya bayyana tawagar sa, kuma ya faษ—a masa cewa yana fama da larura...
04/10/2025

Lamine Yamal ya kira De la Fuente ranar Alhamis, kafin ya bayyana tawagar sa, kuma ya faษ—a masa cewa yana fama da larura kuma yana buฦ™atar hutu.

De la Fuente ya bashi amsa da: "Idan har zaka iya buga wa ฦ™ungiyar ka wasa, to muma zaka iya buga mana wasa."

Fermin Lopez zai dawo tawagar Barca daga zarar an dawo daga hutun wasannin ฦ™asashe. Shirin shine ya kasance a shirye dom...
04/10/2025

Fermin Lopez zai dawo tawagar Barca daga zarar an dawo daga hutun wasannin ฦ™asashe. Shirin shine ya kasance a shirye domin fafata wasan El Classico.

DRAMA TA BARKE: Tuni dai tashin hankali ya fara tsakanin Barcelona da kocin Spain Luis De la Fuente akan Lamine Yamal. A...
04/10/2025

DRAMA TA BARKE: Tuni dai tashin hankali ya fara tsakanin Barcelona da kocin Spain Luis De la Fuente akan Lamine Yamal.

A Wannan karon Spain ta kira Lamine Yamal bayan sa'o'i HUDU kacal da fitar da sanarwa Yamal ya na fama ciwo kuma zai iya shafe makonni 2 zuwa 3 yana jinya.

Kocin Spain ya nace sai ya tafi da Lamine Yamal, Barcelona kuma ta dage ba shi da lafiya.

Shirin jami'an lafiyar Barcelona shine su tattala lafiyar Lamine Yamal ta kasance cikin 100% domin buga wasan El Classic...
03/10/2025

Shirin jami'an lafiyar Barcelona shine su tattala lafiyar Lamine Yamal ta kasance cikin 100% domin buga wasan El Classico a ranar 26 ga watan nan.

Lamine Yamal ya samu karamin injury a daidai inda yaje injury kwanaki ana tunanin baze buga wasan Sevilla ba da wasannin...
03/10/2025

Lamine Yamal ya samu karamin injury a daidai inda yaje injury kwanaki ana tunanin baze buga wasan Sevilla ba da wasannin kasa da kasa ๐Ÿš‘

DA ZAFI ZAFINSA ๐Ÿšจโœ… | A HUKUMANCE: An kira Marc Bernal ya halarci wasannin da Spain U21 za su yi a makonni masu zuwa. ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ๐Ÿ˜...
03/10/2025

DA ZAFI ZAFINSA ๐Ÿšจโœ… | A HUKUMANCE: An kira Marc Bernal ya halarci wasannin da Spain U21 za su yi a makonni masu zuwa. ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ๐Ÿ˜

๐Ÿšจ Bayan wasan Barcelona da PSG, shugaban PSG Nasser Al-Khelaifi ya yi doguwar tattaunawa da Robert Lewandowski.Lewandows...
03/10/2025

๐Ÿšจ Bayan wasan Barcelona da PSG, shugaban PSG Nasser Al-Khelaifi ya yi doguwar tattaunawa da Robert Lewandowski.

Lewandowski ya bayyana cewa ya burge shi yadda matasan PSG suke taka leda tare da kyakkyawar haษ—in kai a cikin tawaga.

Address

Faskari

Telephone

+2348023310927

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran Barca posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Labaran Barca:

Share

Category