Yarda laifin ka masomin gyara

Yarda laifin ka masomin gyara Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yarda laifin ka masomin gyara, Art, Dutse.

Nadama ko dan-da-na-sani ta tabbata ga mai daukar zugar mutane kai tsaye ba tare da bincike na gaskiya ba,,ya allah ka h...
28/08/2022

Nadama ko dan-da-na-sani ta tabbata ga mai daukar zugar mutane kai tsaye ba tare da bincike na gaskiya ba,,ya allah ka hane mu tsargar wanda bai mana komai ba a rayuwa ba.

22/08/2022
yarda da allah da imani da manzancin manzan allah s.a.w shi ne MUSULINCI, ba bin mazahabanci ko aqidarka ko fahimtarka k...
21/08/2022

yarda da allah da imani da manzancin manzan allah s.a.w shi ne MUSULINCI, ba bin mazahabanci ko aqidarka ko fahimtarka ko ta waninka ba...

kar ka raba daya biyu, duk wanda ka hada kai da shi ku ka zagi wani da shi, wataran za a hada kai da shi a zage ka da sh...
10/08/2022

kar ka raba daya biyu, duk wanda ka hada kai da shi ku ka zagi wani da shi, wataran za a hada kai da shi a zage ka da shi...

Godiyar allah shi ne sanin girman ni'imar da (allah) ya ma, gami  da ririta ta ta kyakykyawar hanya.
06/08/2022

Godiyar allah shi ne sanin girman ni'imar da (allah) ya ma, gami da ririta ta ta kyakykyawar hanya.

Akwai asara da lalacewa ga mutumin da a nemawa waninsa DUNIYA, shi kuma ya rasa LAHIRARSA....
17/07/2022

Akwai asara da lalacewa ga mutumin da a nemawa waninsa DUNIYA, shi kuma ya rasa LAHIRARSA....

munin hali  ya qare akan wanda ba ya tsammatawa mutane alkhairi,..sai dai ya ringa tsammatawa kowa sharri.
23/06/2022

munin hali ya qare akan wanda ba ya tsammatawa mutane alkhairi,..sai dai ya ringa tsammatawa kowa sharri.

sana'ar da ba ta hana ka roqo da banbadanci ba, zaman banza ya fita...allah ka albarkaci sana'o'inmu mu zamanto  ma su d...
23/06/2022

sana'ar da ba ta hana ka roqo da banbadanci ba, zaman banza ya fita...
allah ka albarkaci sana'o'inmu mu zamanto ma su dogaro da kan mu.

Address

Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yarda laifin ka masomin gyara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category