DONE ALEEY

DONE ALEEY Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DONE ALEEY, Art, Dawakin Tofa.

10/05/2026

MUTANAN KIRKI A KANO πŸ€”πŸ™
SUNA UNGUWAR.............??

10/05/2026

MUTANEN KIRKI A NIGERIA πŸ€”πŸ™
SUNA JAHAR...............???

IDAN KUKA GANO CEWA WANNAN PAGE DIN NA (DONE ALEEY) NA MACANE ZAKUYI UNFOLLOW DIN SANE KOKUMA CIGABA ZAKUYI DA FOLLOW DI...
10/05/2026

IDAN KUKA GANO CEWA WANNAN PAGE DIN NA (DONE ALEEY) NA MACANE ZAKUYI UNFOLLOW DIN SANE KOKUMA CIGABA ZAKUYI DA FOLLOW DINSA DA YIMASA LIKE πŸ‘πŸ€”πŸ™†βœοΈπŸ™???
Gakiyar dana dade ina 6oye muku zan bayyanata yauπŸ™
Sunan DONE ALEEY sunan kaninane dayake bina, tamu tazo daya dashi sosai, saboda baiwar dayake da ita yasa na kirkiri PAGE nasawa page din sunansa,
Tareda temakonsa nake samun kwarin gwaiwar yimuku posting dinda kukeso,
Saboda shi bashida lokacin yin duk wani chat hakan yasani bude page dinnan,
Zakusha mamaki aduk lokacin dana tashi bayyana muku shi ko wani ya bayyana mukushi,
Ayanzu haka karkuga yacce nake fama dashi kamun nasamu hotansa awayarsa,
Dankuwa koda iya wakokinsa kadai ya'isa natashi kanku,
Amma duk wanda yace begano wannan page dinna mace bane se yanzu dana bayyana to yaban mamaki,
Aiko a posting din gasar dan wake da anty jiddatu Bello tayi da sunayen mata rankatakaf, da halayan mata rankatakaf,
Kadai yakamata kugano PAGE dinnan macace take amfani dashi,
Kuyi following dina domin inde muna tareda ku zakushi mamaki matuka, domin tamkar kuna tareda DONE ALEEY gaskiyane,
Tinda shima yana ganin comment dinku musamman da dare idan yana gida,
Ina fatan matan gidan girki,dana sirrin ya mace,dana tukunyar mata, dana gulma ajali,
Sungamsu da bayanina,
Amatsayinki namace wannan page dinnawa nakine, tabbas idan kikayi following dinsa zaki karu sosai,
Dan burin DONE ALEEY bai wuce hada kan mataba, domin su dogara dakansu, akowace tafiyarsa,
By DONE ALEEY ✍️

Inasan irraba cinya πŸ€”To amma abun tambaya, aduk lokacin da Allah ya mallaka miki cinya meye yake fara fado mikiπŸ€”Musamman...
10/05/2026

Inasan irraba cinya πŸ€”
To amma abun tambaya, aduk lokacin da Allah ya mallaka miki cinya meye yake fara fado mikiπŸ€”
Musamman ta faraπŸ€©πŸ€£πŸ€£πŸ˜…πŸ˜‚πŸ™†πŸ™ !!!

GAYACCE ZAKAI INDE MUTUM YAKARANTA POSTING DINKA DOLE SE YAYIMA LIKE πŸ‘πŸ€©πŸ€£πŸ˜…πŸ˜‚ πŸ€” !!Zakaga katsaya kashirya posting mekyau am...
10/05/2026

GAYACCE ZAKAI INDE MUTUM YAKARANTA POSTING DINKA DOLE SE YAYIMA LIKE πŸ‘πŸ€©πŸ€£πŸ˜…πŸ˜‚ πŸ€” !!
Zakaga katsaya kashirya posting mekyau amma sekayi sa'a mutum zeshiga comment dinka yacema wani abuπŸ™†
Sama da mutum 10k akowace rana suna iya ganin posting dinka, amma sekayi dagaske mutum 1k zasu duba, ahakanma sekayi sa'a zaka samu Like 100,
Kuma kanada Follows 5k zuwa 10πŸ€”
Wannan wace iriyar masifaceπŸ€”πŸ™†
To gayacce zakai kasami Like πŸ‘ ba seka daura VEDIO batsaba da hotunan batsabaπŸ€—
Dan haka kashiga comment section zan ajiye muku text din,
Amma kamun haka kufara yimun Like πŸ‘ tukunaπŸ™

Tabbas idan anasamun celebrity irinsu Lawan Ahmad mumasu kananan PAGE zamu iya samun MONITEZETION cikin sauki ta hanyar ...
10/05/2026

Tabbas idan anasamun celebrity irinsu Lawan Ahmad mumasu kananan PAGE zamu iya samun MONITEZETION cikin sauki ta hanyar sauraran kokyanmu πŸ™πŸ™πŸ™πŸ‘

INDE KANA ALFAHARI DA KASANCE WARKA DAN (KANO)πŸ™βœ…To karka wuce wannan posting din baka fadi sunan Allah daya tak ba,πŸ–•Acik...
10/05/2026

INDE KANA ALFAHARI DA KASANCE WARKA DAN (KANO)πŸ™βœ…
To karka wuce wannan posting din baka fadi sunan Allah daya tak ba,πŸ–•
Acikin 99 nan domin cigaban KANO da kanawa πŸ™πŸ™πŸ™
πŸ™πŸ™πŸ™βœ…βœ…πŸš€πŸš€πŸ–•πŸ–•πŸš€πŸš€βœ…βœ…πŸ€”πŸ€”πŸ€©πŸ€©πŸ€©πŸ€©πŸ€©πŸ€·πŸ€·πŸ€·πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ˜‚πŸ€£πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜…πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’΅πŸ’΅πŸ’΅πŸ’΅πŸ’΅πŸ’°πŸ’°πŸ’°πŸ’ΈπŸ’ΈπŸ’ΈπŸŽ΅πŸŽ΅πŸŽΌπŸŽΌπŸŽΌπŸŽΌπŸŽΌπŸŽΌπŸŽΌπŸ’—πŸ’—πŸ’–πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’–πŸ’“πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ŒπŸ’ŒπŸ’ŒπŸ’•πŸ’–πŸ’žπŸ’“πŸ’πŸ’˜πŸ’˜πŸ’œπŸ€πŸ€πŸ’™πŸ’šπŸ’›β€οΈβ€οΈ !!!

πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€­πŸ€­πŸ€­πŸ™†!!!πŸ€£πŸ€£πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜πŸ˜πŸ˜†πŸ˜†πŸ€©
09/05/2026

πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€­πŸ€­πŸ€­πŸ™†!!!
πŸ€£πŸ€£πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜πŸ˜πŸ˜†πŸ˜†πŸ€©

πŸ€£πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜…πŸ˜πŸ˜†πŸ€©πŸ€·πŸ™
09/05/2026

πŸ€£πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜…πŸ˜πŸ˜†πŸ€©πŸ€·πŸ™

Lil ameer kuna tinawa dashi kuwaπŸ€”Yau shekarassa 9 da rasuwa😭Allah πŸ™ yayi masa rahamaπŸ™Duk masoyin Annabi yace amen πŸ™
09/05/2026

Lil ameer kuna tinawa dashi kuwaπŸ€”
Yau shekarassa 9 da rasuwa😭
Allah πŸ™ yayi masa rahamaπŸ™
Duk masoyin Annabi yace amen πŸ™

Address

Dawakin Tofa
TUMFAFI

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DONE ALEEY posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category