Zara’s media

Zara’s media Content creator

01/06/2026
21/05/2026

How can you denied your unborn child fear men …😂😂😂

14/05/2026

Sojoji Sun Ceto Mutanen da Aka Yi Garkuwa da Su, Sun K**a Masu Marawa ’Yan Ta’adda Baya a Arewa Maso Gabas
Dakarun hadin gwiwa na Operation HADIN KAI da ke yaki a Arewa Maso Gabas sun yi nasarar ceto mutane shida da aka yi garkuwa da su, sannan sun cafke wasu da ake zargi da hadin baki da ’yan ta’adda.
A wata sanarwa da jami’in yada labarai na Operation Hadin Kai, Laftanar Kanar Sani Uba ya fitar, ya bayyana cewa dakarun sun yi amfani da bayanan sirri bayan wani harin sama da aka kai a tsaunukan Mandara. A ranar 12 ga Mayu, 2026, sojojin sun yi nasarar ceto mata da yara a wata mashigar ’yan ta’adda da ke kusa da Amuda.
Daga cikin wadanda aka ceton har da wani jiri dan wata uku, wanda yana daya daga cikin mazauna kauyen Ngoshe da ’yan ta’addan Boko Haram/ISWAP s**a sace yayin wani hari da s**a kai yankin a ranar 3 ga Maris, 2026.
Haka zalika, sojoji sun k**a wasu mutane biyu da ake zargi a Damaturu, jihar Yobe, wadanda ke da alaka da wani farmaki da aka kai a baya inda aka k**a mai safarar harsasai. An k**a mai safarar ne yayin da yake kammala shirye-shiryen kai wa ’yan ta’adda mak**an.

Address

Kebbi
Birnin-Kebbi
860001TO872107.THEMAINCAPITALCITY,BIRNINKEBBI

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zara’s media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category