Madubin-Fasaha

Madubin-Fasaha Wannan igantaccen kafa ce wacce za ta ringa ilmantar da wayar da kan Al'umma game da ilmin fasahar waya/Hand Set da Computer...
Allah sa mu dace...

Wannan ingantaccen shafi ne Wanda zai ringa kawo muku ingantattun rahotannain labarai na jihar Bauchi

“Na daɗe ban ga m^ra kunya a siyasa irin Pantami ba.” — Rumanatu Sa'ad Abubakar Matashiyar ƴar siyasar jam’iyyar APC a j...
08/08/2026

“Na daɗe ban ga m^ra kunya a siyasa irin Pantami ba.” — Rumanatu Sa'ad Abubakar

Matashiyar ƴar siyasar jam’iyyar APC a jihar Gombe, Hon. Rumanatu Sa'ad Abubakar, ta ce wallahi ta daɗe ba ta ga mutum m^ra kunya a siyasa irin Dr. Isa Ali Pantami ba.

Hon. Rumanatu, ta wallafa wannan bayani na ta ne a shafin ta na facebook a yau Juma'a, inda ta ƙara da cewa; “A watan Azumi Pantami yasa an k**a wasu yara mutum 3 waɗanda mutum biyu a cikin su masu iyali ne.”

“Pantami ne fa yasa aka k**a Musa Khale kwanan sa goma 15 a tsare, Pantami ne yasa aka k**a Alhaji Abdu Atampa Bajoga kwanan sa 10 a tsare, Pantami ne yasa aka k**a Abu Ayrin kwanan sa 8 a tsare, kwanan nan ma sai da Pantami yasa aka k**a ɗan Masani.”

“Anma saboda tsabar rash!n kunya irin na Pantami, don yau an k**a na shi, shi ne har da sharing. Kai Allah wqdai na ka ya lqlace.” — Inji Rumantu Sa'ad Abubakar

A matsayinka na mai ba da shawara, wace irin shawarar ɗaukar mataki za ka ba shi?
25/07/2026

A matsayinka na mai ba da shawara, wace irin shawarar ɗaukar mataki za ka ba shi?

ABIN TAUSAYI:Wannan Bawan Allah Da Kuke Gani Matarsa Ce Sanadin Mútúwarsà, Ya Dawo Daga Aiki Sai Yayi Dare, Sai Yayita B...
25/07/2026

ABIN TAUSAYI:Wannan Bawan Allah Da Kuke Gani Matarsa Ce Sanadin Mútúwarsà, Ya Dawo Daga Aiki Sai Yayi Dare, Sai Yayita Bugawa Matarsa Kofa Ta Bude, Shine Taki Budewa Wai Meyasa Zaiyi Dare Haka, Shine Yakoma Cikin Motarsa Ya Kulle Ya Kwanta, Washe Gari Sai Sare Kofar Motar Aka Fito Dashi Babu Rài.

Mata Ina Zaku Kai Kishi Saboda Allah?

Daga Hafsat musa Dakata.

"Ni na gamsu Bola Ahmad Tinubu shi ya fi caccanta ya koma akan mulki domin ya kammala shekaru takwas dinsa."—In ji Kabir...
19/07/2026

"Ni na gamsu Bola Ahmad Tinubu shi ya fi caccanta ya koma akan mulki domin ya kammala shekaru takwas dinsa."

—In ji Kabiru Nakwango, Jarumi a Masana'antar Kannywood.

Me za ku ce?

Happy follow-versary to my awesome followers. Thanks for all of your support! Maman Hanan
16/07/2026

Happy follow-versary to my awesome followers. Thanks for all of your support! Maman Hanan

Ya Allaah Duk wanda yake da Hannu Wajen Jefa 'yan Nigeria cikin Quncin Rayuwa, Ya Malikul Mulki ka yagalgala ahi Shima.D...
16/07/2026

Ya Allaah Duk wanda yake da Hannu Wajen Jefa 'yan Nigeria cikin Quncin Rayuwa, Ya Malikul Mulki ka yagalgala ahi Shima.
Dan Allah Yan Uwa
Kuce Ameen. Kuyi sharing zuwa groups.
Kuyi Following na
Madubin-Fasaha
Madubin Zamani
ANNUR-Hausa
Wazobiya
ALIB Hausa
BALGANU-Hausa
fans

Muhawara: Wai ance baccin mai mata, na awa daya yafi Baccin Gauro na shekara 30 ko?
13/07/2026

Muhawara: Wai ance baccin mai mata, na awa daya yafi Baccin Gauro na shekara 30 ko?

Fitacciyar jarumar Kannywood, Zahra Aliyu, ta bayyana fatanta na ganin Jam'iyyar APC ta sha kaye a babban zaɓen shekarar...
13/07/2026

Fitacciyar jarumar Kannywood, Zahra Aliyu, ta bayyana fatanta na ganin Jam'iyyar APC ta sha kaye a babban zaɓen shekarar 2027.

A cewarta:
Albarkacin wannan rana ta Juma'a, Allah Ya sa APC ta yi mummunar faɗuwa a zaɓen 2027.

Ƴar Nigeria Ta Lashe Gasar Karatun Alƙur'ani ta Duniya a Ƙasar JordanHajara Ibrahim Dan’azumi, matashiya ‘yar shekara 19...
08/07/2026

Ƴar Nigeria Ta Lashe Gasar Karatun Alƙur'ani ta Duniya a Ƙasar Jordan

Hajara Ibrahim Dan’azumi, matashiya ‘yar shekara 19 daga Jihar Gombe, ta samu babban nasara bayan ta zo ta ɗaya a Gasar Mata ta Kasa da Kasa ta Haddar Alƙur’ani ta Hashemite karo na 18 da aka gudanar a ƙasar Jordan.

Ta samu nasara akan mahalarta gasar sama da 40 daga ƙasashe 38 zuwa 39 na duniya.

Wannan gagarumar nasara ta nuna ƙwazo, jajircewa da nagarta a fagen haddar Alƙur’ani, tare da ɗaukaka sunan Najeriya a idon duniya.

Wanne fata zaku yi mata?

Dan Allah ku ringa ta ya mu da sharing zuwa groups...
Sanawar domin samun ingantattun labarai kuyi following na:

Wata matashiya kenan da tace,bazan auri talakka ba domin bazai iya ciyar Dani abinda nakeci agidan mu ba.
08/07/2026

Wata matashiya kenan da tace,bazan auri talakka ba domin bazai iya ciyar Dani abinda nakeci agidan mu ba.

Address

Bauchi

Telephone

+2348086900630

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madubin-Fasaha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category