24/05/2025
Bismillah! Maraba da zuwa shafin A.A Hausa News!
A nan, zaku samu:
Labaran tsaro da cigaban Najeriya
Rahotanni daga Arewa da sauran yankuna
Harshe da al’ada cikin tsantsar Hausa
Gaskiya, natsuwa da cikakken bincike
Muna tare da ku domin:
> Ƙarfafa fahimta, watsa gaskiya, da raya harshen Hausa.
Ku biyo mu domin sahihai da ingantattun bayanai – ku raba shafin nan domin ƙarin jama’a su amfana.
> A.A Hausa News – Gaskiya Cikin Hausa.