24/12/2021
GORON JUMU'A
ZAMANTAKEWA
Idan kana so ka yi rayuwa a matsayin mutum mai cikakken ƴanci, to kada ka roƙi kowa komai.
Barka da Jumu'ah.
✍️ Rubuce-rubucena.
Jumu'a, 24 ga Disamba, 2021. 7:15pm