Muhd B Idrees

Muhd B Idrees Follow me and I will supply everything U need. Content creator. FOLLOW MY NEW PAGE

Mumafa.... Saimun fada don haka ba Ummm.... Ba Umhm Umhm Dr. Dauda Adamu kahutu rarara kahuta kahuta.
26/09/2025

Mumafa.... Saimun fada don haka ba Ummm.... Ba Umhm Umhm Dr. Dauda Adamu kahutu rarara kahuta kahuta.

Na xuba iya basira ta bangano wanda yafi daukar nauyi a cikin su 3 ba ko kunganshi ku.
26/09/2025

Na xuba iya basira ta bangano wanda yafi daukar nauyi a cikin su 3 ba ko kunganshi ku.

26/09/2025

Barkan mu da safiya masu hannu da shuni sauran wani yaji a ranshi cewar maula nake.😊😇

25/09/2025

UWA DA YARTA
UWA: Karki kula samarin wasu duk runtsi ki tsaya da kafafunki.

YAR: Sai tace mama kafata ciwo take.

12/09/2025

Nan yarinyan ta buga tsalle kan bazata ci dambu ba na bata dari 500 ta dauki jaka amma ta rikemin chanjin🥺😔

🌸 Barka da Jumma’a! 🌸Alhamdulillah ina fatan mun tashi lafiya a wannan ranar mai albarka.🕌 Jumma’a rana ce da Allah(S.A)...
12/09/2025

🌸 Barka da Jumma’a! 🌸

Alhamdulillah ina fatan mun tashi lafiya a wannan ranar mai albarka.
🕌 Jumma’a rana ce da Allah(S.A) kiyima bayinsa gafara.
Ina miko gaisuwa ta Allah ya amshi addu’o’inmu, Ya sa albarka cikin nemanmu da rayuwarmu.

Allah Ya buɗe mana ƙofafofin alheri da kwanciyar hankali.

❤️🔥 Jumma’a Mubarak! ❤️🔥

10/09/2025

Aiyiwa Annabi salati (S.A.W)

Address

Bakori

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhd B Idrees posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share