Abu Hameed

Abu Hameed اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم
(1)

05/10/2026


26/09/2026

Part 7 dan Allah aringa sharing 🙏

Jawabin Jagora (H) na shekara na 30 da waki'ar Abacha.

22/09/2026

Part 6 dan Allah aringa sharing 🙏
Jawabin Jagora (H) na shekara na 30 da waki'ar Abacha

21/09/2026

Yan Gombe sai dai kuyi duk abun da zakuyi amma ko mutuwa zakuyi sai Pantami yaci zaɓe a Facebook.

إنّا لله وإنّا إليهِ رَاجعُون!! 💔Allah ya masa rahama ya gafarta masa kurakuran sa.
20/09/2026

إنّا لله وإنّا إليهِ رَاجعُون!! 💔
Allah ya masa rahama ya gafarta masa kurakuran sa.

An Fara Gudanar da Karatun Ta’alim da Tattaunawa na ’Yan’uwa Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) a AbujaA yau, Lahadi ...
20/09/2026

An Fara Gudanar da Karatun Ta’alim da Tattaunawa na ’Yan’uwa Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) a Abuja

A yau, Lahadi 20 ga watan Satumba, 2026, aka fara gudanar da karatun Ta’alim da tattaunawa na ’yan’uwa maza da mata Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H), a Chachi, da ke Madalla, Abuja.

A yayin taron, Malama Zeenah Ibrahim ta gabatar da jawabi ga mahalarta taron, inda ta yi bayani da fadakarwa kan muhimman batutuwa da s**a shafi fikira.

An tsara taron ne domin gudanar da shi duk bayan mako biyu, inda za a rika gayyatar malamai daban-daban domin gabatar da jawabai, darussa da kuma fadakarwa kan fikira, wanda kowa dake yankin Abuja yana iya zuwa.

20th September, 2026
AliAssajjad Ibn Taheer

20/09/2026

A daure a saurara kuma ayi sharing 🙏

Jawabin Malama Zeenah Ibraheem akan Manufar zuwan mu Duniya, wanda tayi a wajen IVC.

20/09/2026

Part 4

Jawabin Jagora (H) na shekara na 30 da waki'ar Abacha.

19/09/2026

Ziyarar Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) a makwancin Shahidan masu daraja.

Sai a taimaka da sharing 🙏 dan Allah

ASSALAMA ALAIKUMAna sanar da Yan'uwa Maza da Mata na Abuja da kewaye cewa, za'a gabatar da karatu da tunatarwa na Malama...
19/09/2026

ASSALAMA ALAIKUM

Ana sanar da Yan'uwa Maza da Mata na Abuja da kewaye cewa, za'a gabatar da karatu da tunatarwa na Malama Zeenat Kamar haka.

Rana: 20th September 2026.
Venue: Chachi,madalla Abuja
Lokaci: 10:00NS.

Wannan karatun da tunatarwan za a dinga yinshi ne duk bayan makonni biyu insha'Allah.
Allah ya kaimu ya Kuma bada ikon zuwa.

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Hameed posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Abu Hameed:

Shortcuts

Share

Category