BCB News Hausa arewa

  • Home
  • BCB News Hausa arewa

BCB News Hausa arewa Domin Yada Labarai Na Musamman nagar tattu.

Zango ya kara da cewa ya yi wannan rubutun ne domin ya yi wa magoya bayansa cikakken bayanin abin da ke faruwa.
01/08/2026

Zango ya kara da cewa ya yi wannan rubutun ne domin ya yi wa magoya bayansa cikakken bayanin abin da ke faruwa.

Wasu majiyoyi da s**a san bayanan yarjejeniyar sun shaida wa Reuters cewa ana sa ran Iran za ta fara karbar kason farko ...
31/07/2026

Wasu majiyoyi da s**a san bayanan yarjejeniyar sun shaida wa Reuters cewa ana sa ran Iran za ta fara karbar kason farko na wadannan makamai cikin 'yan makonni masu zuwa.

Dan wasan bayan na Sifaniya ya buga duk wasannin kasar a gasar inda aka zura musu kwallo daya kawai a bana.Cubarsi ya la...
20/07/2026

Dan wasan bayan na Sifaniya ya buga duk wasannin kasar a gasar inda aka zura musu kwallo daya kawai a bana.
Cubarsi ya lashe kyautar ne yana mai shekara 19.Ibrahim Mustapha Abdullahi IbrahimBCB News Hausa arewaHynes J. William

Kilogiram na zinare nawa aka hada Kofin Duniya da shi?
19/07/2026

Kilogiram na zinare nawa aka hada Kofin Duniya da shi?

Amurka ta sanar da kawo karshen tsarin zama ba tare daiyaka ba ga dalibai da 'yan jarida na Najeriya da sauran kasashen ...
18/07/2026

Amurka ta sanar da kawo karshen tsarin zama ba tare da
iyaka ba ga dalibai da 'yan jarida na Najeriya da sauran kasashen waje - Karanta rahoton a sashen sharhi.BCB News Hausa arewa

Wasu magoya bayan tsohuwar jam'iyyar NDC sun zargi shugabannin jam'iyyar da nuna rashin adalci, lamarin da s**a ce ne ke...
18/07/2026

Wasu magoya bayan tsohuwar jam'iyyar NDC sun zargi shugabannin jam'iyyar da nuna rashin adalci, lamarin da s**a ce ne ke haifar da yunkurin da Sanatan Kano ta Tsakiya, Rufa'i Sani Hanga, ke yi na ficewa daga jam'iyyar.
Jagoran matasan jam'iyyar na kananan hukumomi 44 na Jihar Kano, Ambasada Saminu Shehi Kura, ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai.
Ya ce akwai bukatar shugabannin jam'iyyar su sake duba tsarin gudanarwarta tare da bai wa mambobin tsohuwar
NDC cikakken adalci kafin su dauki matakin da zai iya
shafar makomar jam'iyyar.BCB News Hausa arewa

Rundunar yan sandan Barcelona ne s**a sanar da yunkurin jim kadan bayan da Spain ta kawar da Faransa daga Gasarcin Kofin...
18/07/2026

Rundunar yan sandan Barcelona ne s**a sanar da yunkurin jim kadan bayan da Spain ta kawar da Faransa daga Gasar
cin Kofin Duniya.
Kakakin yan sandan Catolonia ya ce lamarin ya faru ne a unguwar Esplugues da Llobregrat dake Barcelona.
Yamal ya taka rawa sosai wajen nasarar da Spain ta samu a wasan su da Faransa na daren jiya.

Sau da yawa yana s**ar abin da yake kira tsarin tattalin arziki da ya fi bai wa yan kasuwa da masu zaman kansu dama shek...
18/07/2026

Sau da yawa yana s**ar abin da yake kira tsarin tattalin arziki da ya fi bai wa yan kasuwa da masu zaman kansu dama shekaru 40 da s**a gabata, wanda a cewarsa ya gaza biyan bukatun talakawa.

Arsenal ta sanya dan wasan tsakiya na Ingila daga Aston Villa, Morgan Rogers, mai shekara 23, a matsayin babban wanda ta...
18/07/2026

Arsenal ta sanya dan wasan tsakiya na Ingila daga Aston Villa, Morgan Rogers, mai shekara 23, a matsayin babban wanda take son dauka domin karfafa gabanta, yayin da Utd ke nazari kan sayen Neco Williams.

Bukatar kafa yansandan jihohi dai ta dade tana cikinabubuwan da gwamnonin kasar ke nema. Sun yi ta jaddada cewa rashin i...
18/07/2026

Bukatar kafa yansandan jihohi dai ta dade tana cikin
abubuwan da gwamnonin kasar ke nema. Sun yi ta jaddada cewa rashin ikon kafa rundunar yansanda ta jiha na hana su daukar mataki kan matsalar tsaro.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BCB News Hausa arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your establishment to be the top-listed Arts & Entertainment?

Share