Muhammad shahid Habib Al-mashastofy

Muhammad shahid Habib Al-mashastofy إِنَّ ٱللَّهَ لَا یَظۡلِمُ ٱلنَّاسَ شَیۡـࣰٔا وَلَـٰكِنَّ ٱلنَّاسَ أَنفُسَهُمۡ یَظۡلِمُونَ اللهم صل على محمد وآل محمد

14/08/2026
13/08/2026

Shin ko kuntuna wannan lokacin

◾️ أعظم الله أجركم بذكرى رَحِيلِ نَبِيّنَا الأَعْظَمِ محمد (صَلّى اللهُ عَلَيهِ وَآلِهِ) واستشهاد الامامين الحسن المجتبى...
12/08/2026

◾️ أعظم الله أجركم بذكرى رَحِيلِ نَبِيّنَا الأَعْظَمِ محمد (صَلّى اللهُ عَلَيهِ وَآلِهِ) واستشهاد الامامين الحسن المجتبى وعلي الرضا (ع) في أواخر شهر صفر، وجعلنا وإياكم من المقتدين بهم والسائرين على خطاهم.

SAUDIYA TAZAMA ABAR FARMAKAR YEN GWAGWARMAYAR HUTHIMai magana da yawun rundunar sojin Ansarullah (Houthiyawa) ya bayyana...
06/08/2026

SAUDIYA TAZAMA ABAR FARMAKAR YEN GWAGWARMAYAR HUTHI

Mai magana da yawun rundunar sojin Ansarullah (Houthiyawa) ya bayyana cewa:

Mun gano cewa Saudiyya tana wani babban shirin sojoji, da kuma shirye-shiryen ƙara kai hare-hare kan lardunan da suke ƙarƙashin ikonmu da kuma al'ummar Yemen, domin tilasta musu, su janye daga matsayinsu na neman kawo ƙarshen takunkumin zaluncin da saudiyya ta sanya musu.

Saboda haka, rundunoninmu sun gudanar da wani babban farmakin soja mai inganci, inda s**a kai hari kan wuraren da sojojin Saudiyya s**a taru a yankunan Al-Ruwayk, Al-Abr, Al-Thaniyah da wasu sansanonin da ake kira da Runduna ta Farko, da Runduna ta Uku ta Gaggawa, ta hanyar harba makamai masu linzami, (ballistic missiles) da kuma jiragen sama marasa matuƙi (drones).

A cewar sanarwar, harin ya yi sanadin mutuwa da raunata ɗaruruwan mayaƙan Saudiyya dake shirin farmakar kasarmu, tare da lalata da ƙona sansanoni, wuraren taruwar sojoji, rumbunan makamai da wasu kayan yaƙi a yankin Al-Wadiah da ke gabashin ƙasar.

Muna gargaɗin gwamnatin Saudiyya da kada ta sake aikata wani abin da zai ƙara tayar da rikici a kan ƙasarmu da al'ummarmu, domin za ta fuskanci sakamako kan duk wani matakin da za ta ɗauka.

Haka kuma muna ba waɗanda aka yaudara daga cikin 'yan ƙasarmu shawarar su bar sansanonin da ke tare da Saudiyya su koma yankunansu kafin lokaci ya ƙure musu.

Muna kira ga dukkan al'ummar ƙasarmu da su ci gaba da kasancewa cikin shirin ko-ta-kwana, tare da fuskantar duk wani hari daga Saudiyya da kuma kai farmaki kan wuraren da sojojin Saudiyya s**a taru duk inda suke.

Fassarar rahoto
Muhammad shahid Habib Al-mashastofy

SANARWA⚠️: Yau Za A Yi Khataman Taron Yaumul Arba'eenAna sanar da Ƴan uwa cewa yau Talata 20 ga Safar 1448 ne za a yi Kh...
04/08/2026

SANARWA⚠️:

Yau Za A Yi Khataman Taron Yaumul Arba'een

Ana sanar da Ƴan uwa cewa yau Talata 20 ga Safar 1448 ne za a yi Khataman taron Yaumul Arba'een din Imam Husaini (AS).

Taron zai gudana ne a Suleja, da misalin karfe 10:00 na safe.

Allah Ya ba da ikon halarta. Ilahi Ameen.

ƘASARNAN KOWA SHI'A ZEYI.🇳🇬🏴🚩🏴🇳🇬🏴🚩🏴🇳🇬🏴🚩🏴
03/08/2026

ƘASARNAN KOWA SHI'A ZEYI.
🇳🇬🏴🚩🏴
🇳🇬🏴🚩🏴
🇳🇬🏴🚩🏴

"Duk wata ɗaukaka da Allah Ya ba shi; shuhura, miliyoyin masoya da mabiya a gida da waje... idan ka tambaye shi sirrin w...
19/07/2026

"Duk wata ɗaukaka da Allah Ya ba shi; shuhura, miliyoyin masoya da mabiya a gida da waje... idan ka tambaye shi sirrin wannan ɗaukakar, amsarsa ita ce: 'Kawai yin Allah ne.'

Wani irin tauhidi ne rayuwar Jagora Sayyid Ibrahim Zakzaky take koyarwa?

Tauhidin da yake kawar da son rai, ya ɗora zuciya kan hanyar Allah kaɗai, ya koyar da cewa bawa ba ya mallakar komai face abin da Allah Ya nufa; Shi ne Majiɓincin al'amuran bayinsa."

Mokama ga Allah cikin komai namu Sai ya jiɓincin lamuranmu kamar yadda ya jiɓincin lamuran wannan bawan nasa.

16/07/2026

Daren jiya ƙasashen larabawa sun sha lugudan makaman Rokan iran,Da Jirage marasa matuƙi.

Tambayar anan maiyasa ƙasashen larabawa ba Israel ba ?.

Amsar itace: Amurka bata amfani Da ƙasar Israel,gun kaiwa iran hari,tana amfani Da sansanin sojinta, dake ƙasashen larabawa gun kai mata hari,bisa haka iran take maida martani kan sansanonin sojin Da ake amfani dasu akanta

Wanda wannan shine mafi dacewa Da hankali,kataba wanda ya taɓaka,ko wanda akai amfani dashi gun cutar dakai 🤏

09/07/2026

An sanya shugaba cikin Ramin sa yanzu hanks🥹

Agah 💔🥹
09/07/2026

Agah 💔🥹

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad shahid Habib Al-mashastofy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Establishment

Send a message to Muhammad shahid Habib Al-mashastofy:

Shortcuts

Share

Category