KARI GIDA

KARI GIDA Wannan shafi mai suna KARI GIDA zakasamu ingatattun labarai na Ilmantarwa, nishandantarwa, kayatarwa dakuma abinda yashafi kasuwanci harda bangaren addini

26/09/2026

Allah ya amsa mana

26/09/2026

Wasu jahohin Nigeria na yunkurin hana tiktok aiki anyakuwa bawata mana kisan ake shiryaba akan zaben 2027?

26/09/2026

kune kuke taimakawa azzaluman shuwagabani suci sumanta daku saibayan shekara hudu Kuma susake tunawa daku 👇

26/09/2026

Duk wasu dalilanda sukasamu muka zabi Tinubu babu wanda yacika

26/09/2026

🎥 Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bukaci Ministan Abuja, Nyesom Wike, da ya fito fili ya bayyana matsayinsa na siyasa game da alakar da yake da ita da ƙungiyar Rainbow Coalition.

Dauda Lawal ya ce Wike ba zai iya kasancewa yana goyon bayan APC a lokaci guda, sannan kuma yana mara wa wasu jam’iyyun siyasa baya ba.

“Ya kamata Wike ya bayyana matsayinsa a fili; ba zai iya goyon bayan APC da sauran jam’iyyun siyasa a lokaci guda ba.”

Amma kumiye ra ayinku?

Anyakuwa ba dan anti party bane?

Muhadu a comment section

🇳🇬 LABARI: Najeriya Ta Nemi Kujeru 2 Na Dindindin Ga Afirka A Kwamitin Tsaro Na Majalisar Ɗinkin DuniyaMataimakin Shugab...
25/09/2026

🇳🇬 LABARI: Najeriya Ta Nemi Kujeru 2 Na Dindindin Ga Afirka A Kwamitin Tsaro Na Majalisar Ɗinkin Duniya

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa Najeriya na goyon bayan a bai wa Afirka aƙalla kujeru biyu na dindindin a Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya (UN Security Council).

Shettima ya bayyana hakan ne yayin jawabi a zaman Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81 (UNGA 81) a New York.

Ya ce bai kamata Afirka ta ci gaba da kasancewa ba tare da cikakkiyar wakilci a matakin yanke manyan shawarwarin Majalisar Ɗinkin Duniya ba.

Miye ra ayinku akan wannan labarin

KARI GIDA News ✅

25/09/2026
24/09/2026

Allah yasa mudace 👏

22/09/2026

Allah ya kyauta ammadai kasar mu tana hannun yan sari saidai Allah ya kwacemu

21/09/2026

Insha Allahu Tinubu most go

Address

Abuja Kubwa Dutse Market
Abuja
POSTALCODE900001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KARI GIDA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category