KOYON BIDS CIKIN SAUKI.

KOYON BIDS CIKIN SAUKI. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from KOYON BIDS CIKIN SAUKI., Art, Garki Angwan Hausawa, Garki 2 Abuja., Abuja.

01/05/2026

Allah Ka Sanwa duk wani aiki Na Hannu Albarka.

01/05/2026

Sana'a Sa'a rashin Sana'a.....!

01/05/2026

Sana'ar Hannu tafi aikin Albashi.

01/05/2026

Sana'ar Hannu akwai Albarka.

Ko Yi Ka/Ki koyarwa wasu.

Allah Ya bamu Sa'a da rabo Mai Albarka.

19/04/2026

Jama'a Sana'ar Hannu akwai Albarka.

02/04/2026

Idan Allah Ya amin ce Zamu rika kawo maku yadda ake koyon Sana'ar hannu wato bid(bead), domin samun saukin rayuwa.

Sannan dan Allah a rinka Ya dawa(Sharing)domin wasu suma Su koya, hakan zai Sanya Mu duka zamu samu Ladar Juna.

Address

Garki Angwan Hausawa, Garki 2 Abuja.
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KOYON BIDS CIKIN SAUKI. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category